Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

Hakkin mallakar hoto twitter LMCNPFL

08:28 Gasar Nigerian Premier League mako na 31 Lahadi 27 ga watan Satumba

 • FC Ifeanyiubah vs Giwa FC
 • Sharks vs Dolphins
 • FC Taraba vs El-Kanemi
 • Enyimba vs Wikki
 • Bayelsa Utd vs Heartland
 • Lobi Stars vs Shooting Stars
 • Rangers vs Kwara Utd
 • Sunshine Stars vs Abia Warriors
 • Kano Pillars vs Warri Wolves

08:24 Italian Serie A wasannin mako na shida Lahadi 27 Satumba

 • 11:30 Genoa CFC vs AC Milan
 • 02:00 Bologna FC vs Udinese Calcio
 • 02:00 Torino FC vs U.S. Citta di Palermo
 • 02:00 Hellas Verona FC vs SS Lazio
 • 02:00 US Sassuolo Calcio vs AC Chievo Verona
 • 07:45 Internazionale vs ACF Fiorentina

Jamus Bundesliga wasannin mako na bakwai Lahadi 27 Satumba

 • 02:30 Eintracht Frankfurt vs Hertha Berlin
 • 04:30 BV Borussia Dortmund vs Darmstadt

French League

 • 01:00 Olympique de Marseille vs Angers
 • 04:00 Guingamp vs AS Monaco FC
 • 04:00 Montpellier HSC vs Lorient
 • 08:00 Saint Etienne vs OGC Nice

Holland League wasannin mako na bakwai Lahadi 27 ga watan Satumba

 • 11:30 De Graafschap vs Willem II Tilburg
 • 01:30 ADO Den Haag vs SBV Excelsior
 • 01:30 Feyenoord Rotterdam vs PEC Zwolle
 • 03:45 FC Twente Enschede vs Roda JC Kerkrade

Portugal SuperLiga wasannin mako na shida Lahadi 27 ga watan Satumba

 • 04:00 CS Maritimo vs Tondela
 • 04:00 CD Nacional Funchal vs Vitoria Setubal
 • 05:00 FC Arouca vsOs Belenenses
 • 05:00 GD Estoril vs U. Madeira
 • 07:15 Vitoria Guimaraes vs Sporting Braga

08:13 English Premier League wasan mako na bakwai Lahadi 27 Satumba

04:00 Watford vs Crystal Palace FC

Spanish La Liga wasan mako na shida Lahadi 27 Satumba

 • 11:00 Sporting Gijon vs Real Betis
 • 03:00 Deportivo La Coruna vs RCD Espanyol
 • 05:15 Getafe CF vs Levante
 • 07:30 Real Sociedad vs Athletic de Bilbao

08:10 CAF Champions League wasan daf da karshe Lahadi 27 Satumba

06:00 Al-Hilal - Sudan vs Union Sportive - Algeria

African Confederation Cup wasan daf da karshe Lahadi 27 Satumba

08:00 E.S. Sahel - Tunisia vs Al Zamalek - Egypt

Hakkin mallakar hoto Reuters

08:07 Newcastle United ta buga 2-2 da Chelsea a gasar cin kofin Premier wasan mako na bakwai da suka yi a St James Park ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarain.

07:55 Jamus Bundesliga

 • VfL Wolfsburg 1 : 1 Hannover 96
 • VfB Stuttgart 1 : 3 Borussia Monchengladbach
 • SV Werder Bremen 0 : 3 Bayer 04 Leverkusen
 • FSV Mainz 05 0 : 3 Bayern Munich
 • FC Augsburg 1 : 3 TSG Hoffenheim
 • Hamburger SV 0 : 1 Schalke 04

07:53 English League Championship

 • Milton Keynes Dons FC 1 : 3 Derby County FC
 • Preston North End 1 : 1 Wolverhampton Wanderers FC
 • Ipswich Town FC 2 : 2 Bristol City FC
 • Birmingham City FC 0 : 2 Rotherham United
 • Bolton Wanderers 2 : 2 Brighton & Hove Albion
 • Hull City 1 : 1 Blackburn Rovers FC
 • Cardiff City 2 : 1 Charlton Athletic FC
 • Burnley FC 1 : 2 Reading FC
 • Brentford 1 : 2 Sheffield Wednesday FC

07:51 African Confederation Cup 2015

Orlando Pirates - South 1 : 0 Al Ahly - Egypt

07:50 Robert Lewandowski ya sake kafa tarihi a Bayern Munich, bayan da ya ci kwallaye a karawar da Munich ta doke Mainz da ci 3-0 a gasar Bundesliga.

Lewandowski ne ya ci kwallaye biyu a wasan da hakan ya sa ya zura kwallaye 100 jumulla daga wasanni 168 da ya yi a gasar, kuma dan kwallon da ba dan kasar Jamus ba da ya yi hakan.

Haka kuma dan wasan ya zamo na biyu da ya ci kwallaye 10 a gasar, bayan da aka buga wasanni bakwai. Gerd Muller ne ya fara kafa tarihin yin hakan.

A tsakiyar makon da ya gabata ne Robert Lewandowski dan kasar Poland mai shekaru 27 ya ci kwallaye biyar a cikin minti tara a karawar da Munich ta ci Wolfsburg a gasar ta Bundesliga.

07:35 Sakamakon wasannin Premie gasar mako na bakwai

 • Tottenham 4 - 1 Man City FT
 • Leicester 2 - 5 Arsenal
 • Liverpool 3 - 2 Aston Villa
 • Man Utd 3 - 0 Sunderland
 • Southampton 3 - 1 Swansea
 • Stoke 2 - 1 Bournemouth
 • West Ham 2 - 2 Norwich
 • Newcastle 2 - 2 Chelsea
Hakkin mallakar hoto pa

05:12 Manchester United ta samu nasara a kan Sunderland da ci 3-0 a gasar Premier wasan mako na bakwai da suka kara a Old Trafford ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labaran

05:10 Newcastle United vs Chelsea

'Yan wasan Newcastle United: 01 Krul 22 Janmaat 18 Mbemba 02 Coloccini 43 Mbabu 08 Anita 04 Colback 07 Sissoko 05 Wijnaldum 17 Pérez 45 Mitrovic

Masu jiran karta kwana: 06 Williamson 10 de Jong 14 Obertan 15 Lascelles 20 Thauvin 21 Elliot 36 Toney

'Yan wasan Chelsea: 01 Begovic 02 Ivanovic 24 Cahill 05 Zouma 28 Azpilicueta 04 Fàbregas 21 Matic 17 Pedro 08 Oscar 10 Hazard 18 Remy

Masu jiran karta kwana: 07 Ramires 09 Falcao 12 Mikel 16 Nunes do Nascimento 22 Willian 26 Terry 27 Blackman

Alkalin wasa: Martin Atkinson

05:05 Sakamakon wasannin Premier

 • Tottenham 4 vs Man City 1
 • Leicester 2 vs Arsenal 5
 • Liverpool 3 vs Aston Villa 2
 • Man Utd 3 vs Sunderland 0
 • Southampton 3 vs Swansea 1
 • Stoke 2 vs Bournemouth 1
 • West Ham 2 vs Norwich 2
Hakkin mallakar hoto Getty

04:43 Hukumar kwallon kafar Ingila ta haramta wa da Gabriel buga wasa daya, sannan kuma ta ci shi tarar fam 10,000. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

03:57 An je hutu a wasannin gasar Premier

 • Liverpool 1 : 0 Aston Villa
 • West Ham United 1 : 1 Norwich City
 • Leicester City 1 : 2 Arsenal FC
 • Southampton FC 1 : 0 Swansea City
 • Manchester United 1 : 0 Sunderland
 • Stoke City FC 1 : 0 Bournemouth FC
Hakkin mallakar hoto Getty

03:55 Tottenham ta doke Manchester City da ci 4-1 a gasar Premier wasan mako na bakwai a ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

03:35 Karawar da aka yi a wasan damben gargajiya tsakanin Shagon Sarka da Shagon Bahagon Musa babu wanda ya yi nasara.

'Yan damben sun kara ne a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei a Abuja, Nigeria ranar Juma'a da yammaci Latsa nan domin cigaba da karanta labaran.

03:06 Wasannin Premier

 • Leicester City vs Arsenal FC
 • Liverpool vs Aston Villa0
 • Manchester United vs Sunderland
 • Southampton FC vs Swansea City
 • Stoke City FC vs Bournemouth FC
 • West Ham United vs Norwich City
Hakkin mallakar hoto epa

02:30 Wladimir Klitschko ya janye daga wasan damben boksin da aka shirya da zai kara da Tyson Fury a ranar 24 ga watan Oktoba sakamakon raunin da ya ji.

Klitschko mai shekaru 39, dan kasar Ukraine an tsara tun farko zai kare kambunsa WBA da IBF da kuma WBO a Dusseldorf, Jamus.

Hakkin mallakar hoto Getty

02:18 Nico Rosberg ne ya yi na daya a wasan atisaye a tseren motoci a ranar karshe a Japanese Grand Prix.

Rosberg matukin Mercedes ya dawo kan ganiya ne bayan da ya kasa taka rawar gani a gasar Singapore a makon jiya.

Sebastian Vettel matukin Ferrari wanda ya lashe tseren Singapore a matsayi na takwas ya kammala, takwaransa Kimi Raikkonen ya yi na biyar.

Daniel Ricciardo na Red Bull ne ya yi na uku

01:52 Tottenham 2 vs Manchester City 1

Hakkin mallakar hoto PA

01:50 Masu shigar da kara na gwamnatin Switzerland sun soma gudanar da bincike a kan shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya-FIFA, Sepp Blatter Latsa nan domin cigaba da karanta labarin

01:43 Holland Eredivisie League wasannin mako na 7

 • 05:30 FC Utrecht vs SC Cambuur
 • 05:30 SC Heerenveen vs Vitesse Arnhem
 • 06:45 Ajax Amsterdam vs FC Groningen
 • 07:45 AZ Alkmaar vs Heracles Almelo
 • 07:45 PSV Eindhoven vs NEC Nijmegen

01:13 French League wasannin mako na 8

 • 04:30 Nantes vs Paris Saint-Germain
 • 07:00 FC Bordeaux vs Olympique Lyonnais
 • 07:00 Bastia vs Toulouse FC
 • 07:00 Caen vs GFC Ajaccio
 • 07:00 Stade Rennes vs ES Troyes AC
Hakkin mallakar hoto AFP

01:10 Jamus Bundesliga wasannin mako na 7

 • 02:30 SV Werder Bremen vs Bayer 04 Leverkusen
 • 02:30 VfL Wolfsburg vs Hannover 96
 • 02:30 VfB Stuttgart vs Borussia Monchengladbach
 • 02:30 FSV Mainz 05 vs Bayern Munich
 • 02:30 FC Augsburg vs TSG Hoffenheim
 • 05:30 Hamburger SV vs Schalke 04

01:02 Italian Serie A wasannin mako na 6

 • 05:00 AS Roma vs Carpi
 • 07:45 SSC Napoli vs Juventus FC
Hakkin mallakar hoto Reuters

01:00 Spanish La Liga mako na shida

 • 03:00 FC Barcelona vs Las Palmas
 • 05:15 Real Madrid CF vs Malaga CF
 • 07:30 Sevilla FC vs Rayo Vallecano
 • 07:30 Villarreal CF vs Atletico de Madrid
 • 09:05 SD Eibar vs Celta de Vigo

12:55 English League Div. 1 mako na 9

 • Milton Keynes Dons FC vs Derby County FC
 • 03:00 Hull City vs Blackburn Rovers FC
 • 03:00 Cardiff City vs Charlton Athletic FC
 • 03:00 Burnley FC vs Reading FC
 • 03:00 Birmingham City FC vs Rotherham United
 • 03:00 Bolton Wanderers vs Brighton & Hove Albion
 • 03:00 Brentford vs Sheffield Wednesday FC
 • 03:00 Ipswich Town FC vs Bristol City FC
 • 03:00 Preston North End vs Wolverhampton Wanderers FC
Hakkin mallakar hoto Getty

12:23 CAF Champions League wasan daf da karshe 07:00 El Merreikh Sudan vs TP Mazembe Jamhuriyar Congo

African Confederation Cup wasan daf da karshe 05:00 Orlando Pirates - South Africa vs Al Ahly - Egypt

12:12 Tottenham vs Manchester City

'Yan wasan Tottenham Hotspur: 01 Lloris 02 Walker 04 Alderweireld 05 Vertonghen 33 Davies 15 Dier 20 Alli 11 Lamela 23 Eriksen 07 Son Heung-min 10 Kane

Masu jiran karta kwana: 03 Rose 13 Vorm 14 N'Jie 16 Trippier 17 Townsend 22 Chadli 28 Carroll

'Yan wasan Manchester City: 13 Caballero 03 Sagna 30 Otamendi 26 Demichelis 11 Kolarov 25 Fernandinho 06 Fernando 17 De Bruyne 42 Y Touré 07 Sterling 10 Agüero

Alkalin wasa: Mark Clattenburg

Masu Jiran karta kwana: 01 Hart 04 Kompany 05 Zabaleta 08 Nasri 15 Jesús Navas 27 Roberts 62 Barker

Hakkin mallakar hoto Getty

12:07 A shirinmu na sharhi da bayanan gasar Premier, wannan makon za mu kawo muku karawar sati na bakwai tsakanin Tottenham da Manchester City. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 12:30 agogon Nigeria da Niger. Za ku iya bayar da gudunmawa a lokacin da muke gabatar da shirin kai tsaye a BBC Hausa Facebook ko kuma ta Gugul filas.

12:00 Za'a ci gaba da gasar Premier wasannin mako na bakwai

 • 12:45 Tottenham Hotspur vs Manchester City
 • 03:00 Leicester City vs Arsenal FC
 • 03:00 Liverpool vs Aston Villa
 • 03:00 Manchester United vs Sunderland
 • 03:00 Southampton FC vs Swansea City
 • 03:00 Stoke City FC vs Bournemouth FC
 • 03:00 West Ham United vs Norwich City
 • 06:30 Newcastle United FC vs Chelsea FC