Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

8:47Wasannin da za a buga ranar Lahadi 04 Oktoba

England - Premier League

 • 1:30 Everton vs Liverpool
 • 4:00 Arsenal vs Manchester United
 • 4:00 Swansea City vs Tottenham Hotspur

England - Championship

12:00 Charlton Athletic vs Fulham France - Ligue 1

 • 1:00 Monaco vs Rennes
 • 4:00 Lorient vs Bordeaux
 • 4:00 Caen vs Saint-Étienne
 • 8:00 PSG vs Olympique Marseille

Germany - Bundesliga

 • 2:30 Schalke 04 vs Köln
 • 4:30 Bayern München vs Borussia Dortmund
 • 4:30 Bayer Leverkusen vs Augsburg

Italy - Serie A

 • 11:30 Empoli vs Sassuolo
 • 2:00 Palermo vs Roma
 • 2:00 Sampdoria vs Internazionale
 • 2:00 Udinese 14 : 00 Genoa
 • 5:00 Juventus vs Bologna
 • 5:00 Lazio vs Frosinone
 • 7:45 Fiorentina vs Atalanta
 • 7:45 Milan vs Napoli

Netherlands - Eredivisie

 • 11:30 De Graafschap vs Feyenoord
 • 1:30 Ajax vs PSV
 • 1:30 Vitesse vs Groningen
 • 3:45 AZ vs Twente

Spain - Primera División

 • 11:00 Rayo Vallecano vs Real Betis
 • 3:00 Athletic Club vs Valencia
 • 5:15 Levante vs Villarreal
 • 7:30 Atlético Madrid vs Real Madrid
Hakkin mallakar hoto Getty

8:10 Sevilla ta doke Barcelona da ci 2-1 a gasar La Liga wasan mako na bakwai da suka fafata a ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labaran.

Hakkin mallakar hoto epa

7:57 Chelsea ta sha kashi a hannun Southampton da ci 3-1 a gasar Premier wasan mako na takwas da suka fafata a Stamford Bridge ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto Reuters

5:35 Manchester City ta ci Newcastle United 6-1 a gasar Premier wasan mako na takwas da suka yi a Ettihad ranar Lahadi. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

5:10 Chelsea vs Southampton

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Chelsea: 01 Begovic 02 Ivanovic 24 Cahill 26 Terry 28 Azpilicueta 07 Ramires 04 Fàbregas 22 Willian 08 Oscar 10 Hazard 09 Falcao

Masu jiran karta kwana: 05 Zouma 06 Baba 17 Pedro 18 Remy 21 Matic 27 Blackman 36 Loftus-Cheek

Masu jiran karta kwana: 22 Stekelenburg 02 Soares 06 Fonte 17 van Dijk 21 Bertrand 14 Romeu 12 Wanyama 10 Mané 08 Davis 11 Tadic 19 Pellè

Masu jiran karta kwana: 01 Davis 03 Yoshida 07 Long 09 Rodriguez 15 Martina 16 Ward-Prowse 20 Juanmi

Alkalin wasa: Robert Madley

5:03 Sakamakon gasar Premier

 • Crystal Palace 2 - 0 West Brom
 • Aston Villa 0 - 1 Stoke
 • Bournemouth 1 - 1 Watford
 • Man City 6 - 1 Newcastle
 • Norwich 1 - 2 Leicester
 • Sunderland 2 - 2 West Ham

3:49 Gasar Premier an je hutun rabin lokaci

Crystal Palace 2 - 0 West Brom Aston Villa 0 - 0 Stoke Bournemouth 1 - 1 Watford Man City 1 - 1 Newcastle Norwich 0 - 1 Leicester Sunderland 2 - 1 West Ham

3:44 An tsayar da ranar 28 ga watan Nuwamba domin karawa a wasan damben boksin tsakanin zakaran kambun duniya Wladimir Klitschko da Tyson Fury a Dusseldorf, Jamus.

Hakkin mallakar hoto epa

Tun farko an tsara Wladimir Klitschko zai kare kambunsa na WBA da IBF da kuma WBO ajin babban nauyi da Fury ranar 24 ga watan Oktoba a Jamus.

Daga baya Klitscko dan kasar Ukraine wanda ya yi shekaru 11 ba a doke shi ba, ya bukaci a dage karawar sakamakon raunin da ya ji.

3:15 Venus Williams ta lashe gasar kwallon tennis ta Wuhan Open bayan da Garbine Muguruza ta kasa karasa wasan sakamakon raunin da ta ji.

Hakkin mallakar hoto Getty

Hakan ya sa Venus Williams ta lashe manyan kyauta ta 47 a gasar Tennis, tun kafin Muguruza ta ji rauni, Williams ce ke kan gaba da ci 6-3 3-0.

3:07 Ovill McKenzie ya yi canjaras a damben boksin da Victor Emilio Ramirez zakaran kambun IBF ajin cruiserweight.

Hakkin mallakar hoto Getty

Saura kwanaki 11 aka sanar da McKenzie cewar zai dambata da Ramirez a wasan cin kambun IBF a Buenos Aires, Argentina.

3:00 Manchester City vs Newcastle United

'Yan wasan Manchester City: 01 Hart05 Zabaleta30 Otamendi20 Mangala11 Kolarov06 Fernando25 Fernandinho17 De Bruyne21 Silva07 Sterling10 Agüero

Masu jiran karta kwana: 03 Sagna13 Caballero14 Bony15 Jesús Navas26 Demichelis72 Iheanacho76 Garcia Alonso

'Yan wasan Newcastle United: 01 Krul22 Janmaat18 Mbemba02 Coloccini43 Mbabu07 Sissoko05 Wijnaldum08 Anita11 Gouffran45 Mitrovic17 Pérez

Masu jiran karta kwana: 06 Williamson09 Cissé10 de Jong15 Lascelles20 Thauvin21 Elliot24 Tioté

Alkalin wasa: Kevin Friend

2:00 Muhawar da kuke tafka wa a BBC Hausa Facebook

Sa'idu Gagiyo Katamma: Ina yi wa kungiyar kwallon kafar Newcastle fatan alheri da fatan za ku doke Manchester City da ci biyu da nema. Gaba dai gaba dai MANCHESTER UNITED

Boyes Saudiya: Hahaha yau kam namu kallo ne kawai, amma ina da yakinin cewa za a zurawa Man city kwallo uku da nema, up United for life

Abubakar Sa'ad Ganye: Fadan da babu ruwanka dadin kallo, mu kam dai namu Ido ne kawai za mu sa, Allah dai ya bai wa mai rabo sa'a. Up Madrid.

Nura Yusuf: Allah sarki 'yan da-gwai da-gwai ina tausaya muku saboda za ku kwashi kashinku a hannu up Martial, up Rooney

1:46 Wasu masu goyon bayan kungiyoyi 20 na gasar Premier da kulob 10 na gasar zakarun Turai za su yi bore a karshen mako sakamakon tsadar kudaden tikiti. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto d

1:40 Nigerian Premier League wasannin mako na 32

Hakkin mallakar hoto HeartlandFC twitter
 • 4:00 Abia Warriors v Rangers
 • 4:00 Wolves v Sunshine Stars

1:35 An ta fi hutun rabin lokci Crystal Place 0 vs West Brom 0

Hakkin mallakar hoto Getty Images

1:33 Kocin Chelsea Jose Mourinho ya ce yana fuskantar "lokaci mafi muni" da sakamako marar kyau a rayuwarsa ta jagorancin kungiya. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

1:15 Aston Villa vs Stoke City

Sun kara a tsakaninsu sau 113. Aston Villa ta samu nasara a wasanni 51, Stoke ta ci wasanni 32, suka yi canjaras sau 30.

1:00 Yau ce ranar da Zlatan Ibrahimovic ke bikin ranar da aka haife shi, a inda yake cika shekaru 34.

Hakkin mallakar hoto AFP

Dan wasan Paris St-Germain zai taka leda a ranar Lahadi a lokacin da za su kara da Marseille a gasar cin kofin Faransa.

An haifi Ibrahimovic ranar 3 ga watan Oktoban 1981 a Malmo, Sweden.

Hakkin mallakar hoto Getty

12:48 Kocin Liverpool, Brendan Rodgers ya ce ba ya cikin damuwa game da mukaminsa bayan da kungiyar ke tafiyar hawainiya a farkon kakar wasa ta bana. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto no credit

12:40 CAF Champions wasan daf da karshe 8:30 Union Sportive Algeria vs Al-Hilal Sudan Semi-finals

African Confederation wasan daf da karshe 7:30 Al Zamalek Masar vsd E.S. Sahel Tunisia

Portugal SuperLiga

 • 4:00 Tondela vs Moreirense FC
 • 4:00 Pacos De Ferreira vs CD National Funchal
 • 6:30 Academica De Coimbra vs CS Maritimo
 • 8:45 Rio Ave FC vs Boavista FC

Belgium Jupiler League

 • 05:00 Royal Charleroi SC vs SV Zulte Waregem
 • 07:00 KVC Westerlo vs Kortrijk
 • 07:00 OH Leuven vs Mouscron Peruwelz
 • 07:30 Sint-Truidense VV vs Waasland-Beveren
Hakkin mallakar hoto

12:35 An kara tsakanin Crystal Palace da West Brom sau 50 a dukkan wasanni, Crystal Place ta lashe karawa 15, West Brom ta ci wasanni 21 suka buga canjaras sau 14.

12:30 Crystal Palace vs West Brom

'Yan wasan Crystal Palace: 13 Hennessey 34 Kelly 04 Hangeland 06 Dann 23 Souaré 18 McArthur 07 Cabaye 10 Bolasie 42 Puncheon 11 Zaha 16 Gayle

Masu jiran karta kwana: 03 Mariappa 08 Bamford 09 Campbell 12 McCarthy 26 Sako 28 Ledley 41 Gray

'Yan wasan West Bromwich Albion: 13 Myhill 23 McAuley 06 Evans 25 Dawson 11 Brunt 07 Morrison 05 Yacob 24 Fletcher 14 McClean 33 Rondón 18 Berahino

Masu jiran karta kwana: 04 Chester 08 Gardner 10 Anichebe 16 Gamboa 17 Lambert 19 McManaman 21 Lindegaard

Alkalin wasa: Jonathan Moss

Hakkin mallakar hoto AP

12:25 Spain - Primera División

 • 3:00 Sevilla vs Barcelona
 • 5:15 Granada vs Deportivo La Coruna
 • 7:30 Espanyol vs Sporting Gijón
 • 9:00 Las Palmas vs Eibar
 • 9:00 Málaga vs Real Sociedad

Netherlands - Eredivisie

 • 5:30 NEC vs ADO Den Haag
 • 6:45 Roda JC vs Cambuur
 • 6:45 Willem II vs PEC Zwolle
 • 7:45 Excelsior vs Utrecht

Scotland - Premiership

 • 3:00 Aberdeen vs St. Johnstone
 • 3:00 Dundee vs Motherwell
 • 3:00 Heart of Midlo. vs Kilmarnock
 • 3:00 Partick Thistle vs Dundee United
 • 3:00 Ross County vs Inverness CT

12:15 Germany - Bundesliga

 • 2:30 Borussia M'gla… vs Wolfsburg
 • 2:30 Hannover 96 vs Werder Bremen
 • 2:30 Hertha BSC vs Hamburger SV
 • 2:30 Hoffenheim vs Stuttgart
 • 2:30 Ingolstadt vs Eintracht Frankfurt.

Italy - Serie A

 • 05:00 Carpi vs Torino
 • 7:45 Chievo vs Hellas Verona

12:12 England - Championship

 • 12:30 Wolverhampton vs Huddersfield Town
 • 3:00 Blackburn Rovers vs Ipswich Town
 • 3:00 Brighton & Hov. vs Cardiff City
 • 3:00 Bristol City vs Milton Keynes Dons
 • 3:00 Derby County vs Brentford
 • 3:00 Leeds United vs Birmingham City
 • 3:00 Nottingham Forest vs Hull City
 • 3:00 Queens Park Ra… vs Bolton Wanderers
 • 3:00 Reading vs Middlesbrough
 • 3:00 Sheffield Wedn… vs Preston North End

France - Ligue 1

04:30 Olympique Lyonnais vs Reims

 • 7:00 Angers vs Bastia
 • 7:00 Troyes vs Guingamp
 • 7:00 Gazélec Ajaccio vs Toulouse
 • 7:00 Nice vs Nantes
Hakkin mallakar hoto Getty

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai na gasar kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa. Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 7 a karawar da za a yi tsakanin Manchester City da Newcastle tare da gogayen naku Aminu Abdulkadir da Aliyu Abdullahi Tanko da kuma Mohammed Abdu Mam'man Skeeper Tw. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 2:30 agogon Nigeria da Niger. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na sada zumunta da muhawara wato BBC Hausa Facebook da kuma a Google Plus

12:00 England Premier League wasannin mako na 8.

 • 12:45 Crystal Palace vs West Bromwich
 • 3:00 Norwich City vs Leicester City
 • 3:00 Manchester City vs Newcastle United
 • 3:00 Aston Villa vs Stoke City
 • 3:00 AFC Bournemouth vs Watford
 • 3:00 Sunderland vs West Ham United
 • 5:30 Chelsea 17 : 30 Southampton