Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

5:15 Wasannin da za a buga Lahadi 18 ga watan Oktoba

England - Premier League

4:00 Newcastle United vs Norwich City

England - Championship

1:15 Derby County vs Wolverhampton

France - Ligue 1

 • 1:00 Olympique Marseille vs Lorient
 • 4:00 Bordeaux vs Montpellier
 • 8:00 Rennes vs Nice

Germany - Bundesliga

2:30 Köln vs Hannover 96 4:30 Stuttgart vs Ingolstadt

Italy - Serie A

 • 11:30 Bologna vs Palermo
 • 2:00 Atalanta vs Carpi
 • 2:00 Frosinone vs Sampdoria
 • 2:00 Genoa vs Chievo
 • 2:00 Hellas Verona vs Udinese
 • 2:00 Napoli vs Fiorentina
 • 2:00 Sassuolo vs Lazio
 • 7:45 Internazionale vs Juventus

Netherlands - Eredivisie

 • 11:30 Twente vs NEC
 • 1:30 Heerenveen vs Feyenoord
 • 1:30 ADO Den Haag vs De Graafschap
 • 3:45 PEC Zwolle vs Vitesse

Scotland - Premiership

12:15 Dundee United vs Heart

Spain - Primera División

 • 11:00 Villarreal vs Celta de Vigo
 • 3:00 Real Sociedad vs Atlético Madrid
 • 5:17 Getafe vs Las Palmas
 • 7:30 Deportivo La Coruna vs Athletic Club

5:03 An kammala wasu wasannin Premier

 • Tottenham 0 - 0 Liverpool FT
 • Chelsea 2 - 0 Aston Villa
 • Crystal Palace 1 - 3 West Ham
 • Everton 0 - 3 Man Utd
 • Man City 5 - 1 Bournemouth
 • Southampton 2 - 2 Leicester
 • West Brom 1 - 0 Sunderland

3:49 An je hutun rabin lokaci a gasar Premier

 • Chelsea 1 - 0 Aston Villa
 • Crystal Palace 1 - 1 West Ham
 • Everton 0 - 2 Man Utd
 • Man City 3 - 1 Bournemouth
 • Southampton 2 - 0 Leicester
 • West Brom 0 - 0 Sunderland

3:27 Novak Djokovic ya kai wasan karshe a gasar kwallon Tennis ta Shanghai Masters, bayan da ya doke Andy Murray da ci 6-1 da kuma 6-3. Latsa nan domin cigaba da karanta labaran.

Hakkin mallakar hoto Getty

3:12 Kocin Barcelona, Luis Enrique ya ce yana sha'awar kasancewa kocin Spain idan Vicente del Bosque ya tafi. Latsa nan domin cigaba da karanta labarain.

Hakkin mallakar hoto Getty

3:05 Dan kwallon Manchester United Anthony Martial, ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon gasar Premier na watan Satumba. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto PA

3:00 An fara wasannin Premier

 • 3:00 Chelsea v Aston Villa
 • 3:00 Crystal Palace v West Ham
 • 3:00 Everton v Man Utd
 • 3:00 Man City v Bournemouth
 • 3:00 Southampton v Leicester
 • 3:00 West Brom v Sunderland

2:27 Vincent Kompany na kan benci a fafatawar da Manchester City za ta yi da Bornemouth, sai dai kuma City za ta fara wasan da Wilfried Bony domin maye gurbin Sergio Aguerro wanda ya ji rauni, kuma Yaya Toure shi ma ya dawo wasa.

2:23 'Yan wasan Manchester United 11 da za su fara karawa da Everton

2:20 'Yan wasan Everton 11 da za su fara buga wasa da Manchester United

2:15 Everton Vs Manchester United

'Yan wasan Everton: 24 Howard23 Coleman05 Stones06 Jagielka32 Galloway16 McCarthy18 Barry12 Lennon20 Barkley14 Naismith10 Lukaku

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Robles09 Koné11 Mirallas19 Deulofeu21 Osman25 Funes Mori27 Browning

'Yan wasan Manchester United: 01 de Gea36 Darmian12 Smalling04 Jones05 Rojo28 Schneiderlin31 Schweinsteiger08 Mata21 Herrera10 Rooney09 Martial

Masu jiran kar-ta-kwana: 07 Depay16 Carrick17 Blind27 Fellaini35 Lingard44 Pereira50 Johnstone

Alkalin wasa: Jonathan Moss

2:10 Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Murtala Ibrahim Zangon Daura: Gaba dai gaba dai Everton ina so ku lallasa mini 'yan jan rambo daci ukku da nema

Boyes Saudiya Tabbas: Wannan wasa wasan kallo ne duba da yadda ake kai ruwa rana tsakanin qungiyar Manchester United da Everton sai dai baza mu yi kasa a gyiwa ba wajen karawa qungiyarmu ta Manchester United don ganin ta samu nasara a kan Everton da ci uku da nema.

Kabiru Aliyu Madrid: To ni buri na shi ne Man U ta lallasa Everton da ci shida da banza agasar laliga kuma sonake madrid su lallasa Levente suma da ci biyar da banza.

Mubarak Arafat Jibril: Tabbas! Za'a buga wasa me kayatarwa a wannan rana! Kuma muna fatan Allah ya bai wa Manchaster United sa a.

Sani Isah Buji Buji: To muna fatan dai za a lallasa Manchester United da ci 2 da nema saboda a gaggauta korar Louis van Gall.

1:42 Damben gargajiya da aka taka tsakanin Horo Sarkin dambe daga Arewa da Mai Caji daga Kudu, kuma babu kisa a wannan wasan da suka yi a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei a Abuja Nigeria.

Hakkin mallakar hoto the nff twitter

1:33 Nigeria za ta kara da Burkina Faso a filin wasa na Adokiye Amiesieamaka da ke Fatakwal a ranar Asabar dinnan a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 'yan wasa da suke taka leda a gida.

Super Eagles din za kuma ta ziyarci Ouagadougou a wasa na biyu ranar 25 ga watan Oktoba.

12:43 Tottenham vs Liverpool

'Yan wasan Tottenham Hotspur: 01 Lloris 02 Walker 04 Alderweireld 05 Vertonghen 03 Rose 19 Dembélé 20 Alli 11 Lamela 23 Eriksen 22 Chadli 10 Kane

Masuy jiran kar-ta-kwana: 13 Vorm 14 N'Jie 16 Trippier 17 Townsend 27 Wimmer 29 Winks 33 Davies

'Yan wasan Liverpool: 22 Mignolet 02 Clyne 37 Skrtel 17 Sakho 18 Moreno 23 Can 21 Lucas 07 Milner 10 Coutinho 20 Lallana 27 Origi

Masuy jiran kar-ta-kwana: 04 K Touré 24 Allen 33 Ibe 34 Bogdan 48 Sinclair 53 J. Teixeira 56 Randall

Alkalin wasa: Craig Pawson

12:30 FIFA U-17 World Championship

 • 8:00 United States vs Nigeria
 • 9:00 England vs Guinea
 • 11:00 Chile vs Croatia
 • 12:00 Brazil vs South Korea

12:25 Netherlands - Eredivisie

 • 5:30 Cambuur vs AZ
 • 5:30 Groningen vs Willem II
 • 6:45 Heracles vs Ajax
 • 7:45 Utrecht vs Roda JC
 • 7:45 PSV vs Excelsior

Spain - Primera División

Hakkin mallakar hoto AFP

 • 3:00 Real Madrid vs Levante
 • 5:15 Eibar vs Sevilla
 • 7:30 Barcelona vs Rayo Vallecano
 • 9:00 Valencia vs Málaga
 • 9:05 Real Betis vs Espanyol

Scotland - Premiership

 • 3:00 Hamilton Acade… vs Dundee
 • 3:00 Kilmarnock vs Inverness CT
 • 3:00 St. Johnstone vs Partick Thistle

12:20 Germany - Bundesliga

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 2:30 Schalke 04 vs Hertha BSC
 • 2:30 Wolfsburg vs Hoffenheim
 • 2:30 Hamburger SV vs Bayer Leverkusen
 • 2:30 Augsburg vs Darmstadt 98
 • 2:30 Werder Bremen vs Bayern München
 • 5:30 Eintracht Frankfurt vs Borussia M'gladbach

Italy - Serie A

 • 5:00 Roma vs Empoli
 • 7:45 Torino vs Milan

12:10 England - Championship

 • 12:30 Sheffield Wednesday vs Hull City
 • 3:00 Birmingham City vs Queens Park Rangers
 • 3:00 Brentford vs Rotherham United
 • 3:00 Burnley vs Bolton Wanderers
 • 3:00 Ipswich Town vs Huddersfield Town
 • 3:00 Leeds United vs Brighton & Hoves
 • 3:00 Middlesbrough vs Fulham
 • 3:00 Milton Keynes Dons vs Blackburn Rovers
 • 3:00 Preston North End vs Cardiff City
 • 3:00 Reading vs Charlton Athletic

France - Ligue 1

 • 4:00 Bastia vs PSG
 • 7:00 Saint-Étienne vs Gazélec Ajaccio
 • 7:00 Guingamp vs Lille
 • 7:00 Nantes vs Troyes
 • 7:00 Reims vs Caen
 • 7:00 Toulouse vs Angers
Hakkin mallakar hoto AFP

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa. Wannan satin za mu kawo muku gasar mako na tara ne a karawar da za a yi tsakanin Everton da Manchester United tare da gogayen naku Aminu Abdulkadir da Aliyu Abdullahi Tanko. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 2:30 agogon Nigeria da Niger. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma Google+.

12:00 Gasar Premier wasan mako na 9

 • 12:45 Tottenham v Liverpool
 • 3:00 Chelsea v Aston Villa
 • 3:00 Crystal Palace v West Ham
 • 3:00 Everton v Man Utd
 • 3:00 Man City v Bournemouth
 • 3:00 Southampton v Leicester
 • 3:00 West Brom v Sunderland
 • 5:30 Watford v Arsenal