Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

Hakkin mallakar hoto HeartlandFC twitter

6:34 Wasan karshe na cin kofin Confederation Cup na Nigeria, Lahadi 22 ga watan Nuwamba

Za a buga wasan Confederation cup a karawar karshe tsakanin Lobi Stars da kuma Akwa United a wasan maza.

A wasan mata kuwa za a kece raini ne tsakanin Sunshine Queens vs Bayelsa Queens.

Dukkan wasannin za a buga su ne a filin wasa na Teslim Balogun Stadium dake jihar Legas a Nigeria.

Za kuma a fara wasan mata ne da karfe 1:00 na rana sannan maza su fara na su wasan da karfe 3:30 agogon Nigeria da Nijar.

6:25 Wasu wasannin da za a buga a ranar Lahadi 22 ga watan Nuwamba

English Premier League mako na 13

5:00 Tottenham Hotspur vs West Ham United

Hakkin mallakar hoto AP

Spanish La Liga mako na 12

 • 12:00 Sporting Gijon vs Levante
 • 4:00 Villarreal CF vs SD Eibar
 • 6:15 Granada CF vs Athletic de Bilbao
 • 8:30 Real Betis vs Atletico de Madrid
Hakkin mallakar hoto af

Italian Calcio League Serie A mako na 13

 • 12:30 Hellas Verona FC vs SSC Napoli
 • 3:00 Atalanta vs Torino FC
 • 3:00 SS Lazio vs U.S. Citta di Palermo
 • 3:00 Genoa CFC vs US Sassuolo Calcio
 • 3:00 ACF Fiorentina vs Empoli
 • 3:00 Carpi vs AC Chievo Verona
 • 3:00 Udinese Calcio vs UC Sampdoria
 • 8:45 Internazionale vs Frosinone Calcio

German Bundesliga mako na 13

 • 3:30 Hertha Berlin vs TSG Hoffenheim
 • 5:30 FC Ingolstadt 04 vs Darmstadt
Hakkin mallakar hoto Reuters

French League 1st Div. mako na 14

 • 2:00 Caen vs Angers
 • 5:00 Stade Rennes vs FC Girondins de Bordeaux
 • 9:00 Saint Etienne vs Olympique de Marseille

Holland Eredivisie League mako na 13

 • 12:30 Heracles Almelo vs SBV Excelsior
 • 2:30 NEC Nijmegen vs FC Utrecht
 • 2:30 Feyenoord Rotterdam vs FC Twente Enschede
 • 4:45 ADO Den Haag vs Vitesse Arnhem
Hakkin mallakar hoto Reuters

6:19 Chelsea ta doke Norwich City da ci daya mai ban haushi a wasan Premier ta mako na 13 da suka kara a Stamford Bridge a ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarain.

5:00 Dan Damben boksin din Birtaniya, Lee Haskins ya lashe kambun IBF world bantamweight bayan da mai rike da kambun Randy Caballero ya dara nauyin da ake bukata a ranar Asabar.

Hakkin mallakar hoto Getty

Randy Caballero dan Amurka mai shekaru 25 dan Amurka ya kara nauyin kilogram biyar da rabi a lokacin da aka gwada nauyin 'yan damben biyu a Las Vegas.

Cabellero dan Amurka ya yi wasanni 22, amma ya yi jinyar rauni tsawon shekara daya.

Hakan ne ya sa hukumar wasan damben bosin ta duniya ta karbe kambun daga hannun Cabello ta kuma bai wa Lee Haskins.

4:49 Novak Djokovic ya kai wasan karshe a gasar kwallon tennis ta ATP World Tour Finals bayan da ya ci Rafael Nadal.

Hakkin mallakar hoto Getty

Novac din ya cinye Rafael Nadal ne da ci 6-3 da kuma 6-3 hakan kuma ya sa ya yi kan-kan-kan a yawan lashe wasa a tsakaninsu, kowannensu ya ci wasanni 23.

Djokovic mai shekaru 28, ya lashe karawa takwas daga cikin fafatawa tara da suka yi da Nadal kenan.

Hakkin mallakar hoto Getty

4:25 Manchester United ta ci Watford 2-1 a gasar Premier wasan mako na 13 da suka kara a ranar Asabar a filin wasa dake titin Vicarage. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

3:46 Newcastle United vs Leicester City

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Newcastle United: 21 Elliot22 Janmaat18 Mbemba02 Coloccini03 Dummett07 Sissoko08 Anita24 Tioté05 Wijnaldum45 Mitrovic17 Pérez

Masu jiran kar-ta-kwana: 09 Cissé10 de Jong11 Gouffran15 Lascelles20 Thauvin41 Woodman42 Sterry

'Yan wasan Leicester City: 01 Schmeichel17 Simpson05 Morgan06 Huth28 Fuchs26 Mahrez14 Kanté04 Drinkwater11 Albrighton23 Ulloa09 Vardy

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 de Laet10 King15 Schlupp20 Okazaki24 Dyer32 Schwarzer33 Inler

Alkalin wasa: Mike Jones

3:43 Everton vs Aston Villa

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Everton: 24 Howard23 Coleman05 Stones25 Funes Mori32 Galloway16 McCarthy18 Barry19 Deulofeu20 Barkley09 Koné10 Lukaku

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Robles04 Gibson11 Mirallas12 Lennon14 Naismith15 Cleverley21 Osman

'Yan wasan Aston Villa: 01 Guzan21 Hutton06 Clark04 Richards18 Richardson15 Westwood08 Gueye17 Veretout25 Gil19 J Ayew40 Grealish

Masu jiran kar-ta-kwana: 07 Bacuna09 Sinclair16 Lescott24 Sánchez28 N'Zogbia31 Bunn39 Gestede

Alkalin wasa: Michael Oliver

3:40 Chelsea vs Norwich City

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Chelsea: 01 Begovic02 Ivanovic05 Zouma26 Terry16 Kenedy04 Fàbregas21 Matic17 Pedro22 Willian10 Hazard19 Diego Costa

Masu jiran kar-ta-kwana: 07 Ramires08 Oscar14 Traore18 Remy24 Cahill27 Blackman28 Azpilicueta

'Yan wasan Norwich City: 01 Ruddy03 Wisdom24 R Bennett06 Bassong23 Olsson22 Redmond28 O'Neil21 Mulumbu12 Brady08 Howson09 Mbokani Bezua

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 Whittaker10 Jerome13 Rudd14 Hoolahan18 Dorrans19 Lafferty32 Odjidja-Ofoe

Alaklin wasa: Craig Pawson

3:37 West Brom Vs Arsenal

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan West Bromwich Albion: 13 Myhill25 Dawson03 Olsson06 Evans11 Brunt05 Yacob24 Fletcher07 Morrison29 Sessegnon14 McClean33 Rondón

Masu jiran kar-ta-kwana: 04 Chester08 Gardner10 Anichebe17 Lambert18 Berahino19 McManaman21 Lindegaard

'Yan wasan Arsenal: 33 Cech24 Bellerín04 Mertesacker06 Koscielny18 Monreal19 Cazorla34 Coquelin17 Sánchez11 Özil03 Gibbs12 Giroud

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 Debuchy05 Gabriel08 Arteta13 Ospina20 Flamini28 Campbell54 Reine Adelaide

Alkalin wasa: Mark Clattenburg

3:23 Romelu Lukaku na kungiyar Everton ya ci kwallaye 49 a gasar Premier, yana kuma bukatar kwallo daya ta cika ta 50 da zai shiga jerin 'yan wasan da suka ci kwallaye 50 su hudu a gasar Premier suna da shekara kasa da 23 da haihuwa.

Hakkin mallakar hoto z

'Yan wasan da suka ci kwallaye 50 a gasar Premier da ba su kai sheakara 23 ba sun hada da Robbie Fowler da Michael Owen da Cristiano Ronaldo kuma Wayne Rooney.

Sai a cikin watan Mayu ne Lukakau zai cika shekara 23 da haihuwa, kuma Everton tana karabar bakuncin Aston Villa a Goodison Park a ranar Asabar a gasar Premier wasan mako na 13.

3:14 Real Madrid vs Barcelona El Classico wai shin sau nawa suka kara a tsakaninsu?

Hakkin mallakar hoto Getty

Sun fafata sau 262 Real Madrid ta ci wasanni 96, Barcelona ta samu nasara a fafatawa 108 suka yi canjaras sau 58. Real Madrid ta ci kwallaye 431, Barcelona ta zura 457 a raga.

Wannan shi ne wasan farko da za a buga a Bernebeu a gasar La Ligar bana, shin waye zai samu nasara a karawar?

2:38 Filin wasa na St James Park da zai karbi wasa tsakanin Newcastle da Leicester City dusar kankara ce ta sauka a filin.

Hakkin mallakar hoto Getty

Tuni ma'aikata suke ta jigilar kwashe dusar kankara da ta sauka a cikin filin, kafin fafatawar da za su yi da karhe 4:00 na yammaci agogon Nigiria da Nijar.

2:31 An dauki matakan tsaro a haraba da kuma cikin filin wasa dake Vicarage Road a inda Wartford ke karbar bakuncin Manchester United a gasar Premier wasan mako na 13.

Hakkin mallakar hoto Getty

Shugaban gasar Premier, Richard Scudamore ya ce za su dauki matakan tsaro a dukkan filayen kasar domin kaucewa kai hari irn wanda aka yi a Faransa a inda mutane 129 suka mutu ciki har da 'yan kunar bakin wake uku da suka tayar da dam daf da filin da Faransa ke karbar bakuncin Jamus a wasan sada zumunta.

2:18 Muhawar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Mubarak Arafat Jibril: Hakika wannan wasa zai ja hankalin jama'a kwarai da gaske, amma ina tunanin za'a ci chelsea 2-1 up Man u.

Haroona Ahmad Tsafe: To chelsea ko za'a kara yin rashin sa'a ne? up Degea up United.

Hussaini Lalas Zaria: To yan kato da gora Norwich ba kanwar lasa ba ce up Arsenal.

Usman Yahaya Mai Chelsea: Ina shaidawa magoya bayan Chelsea cewa muddin Begovic ne a gola to a kullum sai an cimu. Mun yanke hukuncin sai randa Courtois ya dawo daga injury zamu dawo kallon tamaula. daga Usman bello key Dukku.

Beenta Umar Mustapha: Haba ai yau da karfin mu muka fito zamu doke Norwich up Willian.

Prince Yau Adamu Bulkachuwa: Jose Mourinho ya kamata kasani cewa kowa ya ja da Wenger baya nasara up Gunners.

Prince Yau Adamu Bulkachuwa: Hahaha wannan fadan na kananan kwarin e mu namu sai anji ma kadan up Gunners.

1:43 A rana irin ta yau 21 ga watan Nuwamba Chelsea ta sallami Roberto Di Matteo daga aikin horas da kungiyar ta maye gurbin shi da Rafael Benítez.

Hakkin mallakar hoto Getty

Di Matteo ya fara horas da Chelsea a 2012 ya kuma dauki kofin FA Cup: 2011–12 da kuma kofin zakarun Turai wato UEFA Champions League: 2011–12. Shi kuwa Benitez ya lashe kofin zakarun Turai na UEFA Europa League: 2012–13.

1:22 Watford vs Manchester United

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Watford: 01 Gomes02 Nyom15 Cathcart03 Britos21 Anya29 Capoue23 Watson07 Jurado09 Deeney22 Abdi24 Ighalo

Masu jiran kar-ta-kwana: 10 Oularé14 Paredes16 Aké17 Guédioura19 Ibarbo32 Diamanti34 Arlauskis

Manchester United: 01 de Gea04 Jones12 Smalling17 Blind18 Young31 Schweinsteiger28 Schneiderlin08 Mata21 Herrera35 Lingard07 Depay

Masu jiran Kar-ta-kwana: 05 Rojo20 Romero33 McNair36 Darmian39 Rashford44 Pereira45 Goss

Alkalin wasa: Robert Madley

1:10 Shin ko kun zabi gwarzon dan kwallon kafa na Afirka da BBC za ta karrama a bana kuwa?

Za ku iya tura sako ta wannan lambar 44 7786 20 20 08:

Aika 1 domin zaben Pierre-Emerick AubameyangAika

Aika 2 domin zaben André AyewAika

Aika 3 domin zaben Yacine BrahimiAika

Aika 4 domin zaben Sadio ManéKo ka aika

Aika 5 domin zaben Yaya Toure

Farashin sakon dai-dai yake da wayar kira, tuntubi kamfaninka na sadarwa domin jin karin bayani.

Za a bayyana wanda zai lashe kyautar bana a ranar 11 ga watan Disamba tsakanin 15:30-16:00 agogon GMT a lokacin wani shiri na musamman a BBC World News da BBC World Service da kuma ta shafin Intanet na BBC Sport da kuma BBC Africa.

Hakkin mallakar hoto Getty

12:56 Belgium Jupiler League mako na 16

 • 6:00 Club Brugge KV vs SV Zulte Waregem
 • 8:00 OH Leuven vs KRC Genk
 • 8:00 Waasland-Beveren vs Sint-Truidense VV
 • 8:30 KSC Lokeren vs RSC

SPOR TOTO SUPER LİG Turkiya mako na 12

 • 12:30 Akhisar Belediye Genclik ve Spor vs Bursaspor
 • 4:00 Mersin İdmanyurdu SK vs Fenerbahce
 • 6:00 Kayserispor vs Kasimpasa SK
 • 7:15 Galatasaray Spor Kulübü vs Antalyaspor

Scotland Premier League mako na 15

 • 4:00 Ross County vs Motherwell FC
 • 4:00 Partick Thistle vs Inverness C.T.F.C
 • 4:00 Dundee United FC vs St. Johnstone
 • 4:00 Hearts vs Dundee F C
 • 4:00 Celtic vs Kilmarnock

Superleague Greece mako na 11

 • 2:00 Asteras Tripolis FC vs Atromitos FC
 • 4:15 PAS Giannina vs AEL Kalloni
 • 6:30 Panathinaikos vs Olympiacos CFP

Swiss Super League mako na 16

 • 5:45 Grasshoppers vs FC Vaduz
 • 8:00 Luzern vs FC Thun

Croatia 1.NHL League mako na 17

 • 3:00 Osijek vs HNK Rijeka
 • 5:00 HNK Hajduk Split vs Inter Zapresic

English League Div. 1 Championship mako na 17

 • 1:30 Bristol City FC vs Hull City
 • 4:00 Brentford vs Nottingham Forest FC
 • 4:00 Sheffield Wednesday FC vs Huddersfield Town
 • 4:00 Preston North End vs Blackburn Rovers FC
 • 4:00 Ipswich Town FC vs Wolverhampton Wanderers FC
 • 4:00 Reading FC vs Bolton Wanderers
 • 4:00 Milton Keynes Dons FC vs Fulham FC
 • 4:00 Derby County FC vs Cardiff City
 • 4:00 Birmingham City FC vs Charlton Athletic FC
 • 4:00 Leeds United FC vs Rotherham United
 • Poland Ekstraklasa League mako na 16
 • 3:30 Jagiellonia Bialystok vs Korona Kielce
 • 6:00 Bogdanka Leczna vs Chorzow
 • 6:00 Legia Warszawa vs WKS Slask Wroclaw
Hakkin mallakar hoto AFP

12:25 Gasar Italian Calcio League Serie A mako na 13

 • 6:00 Bologna FC vs AS Roma
 • 8:45 Juventus FC vs AC Milan
Hakkin mallakar hoto

German Bundesliga mako na 13

 • 3:30 FC Koln vs FSV Mainz 05
 • 3:30 VfB Stuttgart vs FC Augsburg
 • 3:30 Borussia Monchengladbach vs Hannover 96
 • 3:30 Eintracht Frankfurt vs Bayer 04 Leverkusen
 • 3:30 VfL Wolfsburg vs SV Werder Bremen
 • 6:30 Schalke 04 vs Bayern Munich
Hakkin mallakar hoto AFP

French League 1 mako na 14

 • 4:00 Lorient vs Paris Saint-Germain
 • 8:00 ES Troyes AC vs Lille OSC
 • 8:00 Bastia vs GFC Ajaccio
 • 8:00 Guingamp vs Toulouse FC
 • 8:00 AS Monaco FC vs Nantes
 • 8:00 Montpellier HSC vs Stade de Reims

Holland Eredivisie League mako na 13

 • 6:30 AZ Alkmaar vs SC Heerenveen
 • 6:30 Roda JC Kerkrade vs PEC Zwolle
 • 7:45 Ajax Amsterdam vs SC Cambuur
 • 7:45 Willem II Tilburg vs PSV Eindhoven
 • 7:45 De Graafschap vs FC Groningen
Hakkin mallakar hoto Getty

12:15 Gasar Spanish League Primera mako na 12

4:00 Real Sociedad vs Sevilla FC

6:15 Real Madrid CF vs FC Barcelona

8:30 RCD Espanyol vs Malaga CF

10:00 Valencia C.F vs Las Palmas

10:05 Deportivo La Coruna vs Celta de Vigo

12:10 Wasan karshe Asian Champions League 2015 wasa na biyu

1:00 Guangzhou Evergrande - China vs AlAhli - United Arab Emirates

Hakkin mallakar hoto caf

Wasan karshe African Confederation Cup 2015 wasa na farko

7:00 Orlando Pirates - South Africa vs E.S. Sahel - Tunisia

Za su kara a wasa na biyu a ranar 29 ga watan Nuwamba.

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanan gasar cin kofin Premier Ingila, wannan mako za mu kawo muku wasan sati na 13 a karawar da za a yi tsakanin Chelsea da Norwich City.

Hakkin mallakar hoto Getty

Za mu fara gabatar da shirin da karfe 3:30 agogon Nigeria da Nijar. Kuna da damar bayar da gudunmawar ku ko tafka muhawara a BBC Hausa Facebook kan wasan.

12:00 Gasar English Premier League mako na 13

 • 1:45 Watford vs Manchester United
 • 4:00 West Bromwich Albion FC vs Arsenal FC
 • 4:00 Chelsea FC vs Norwich City
 • 4:00 Southampton FC vs Stoke City FC
 • 4:00 Everton FC vs Aston Villa
 • 4:00 Newcastle United FC vs Leicester City
 • 6:30 Manchester City vs Liverpool