Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

7:51 Wasannin da za a buga ranar Lahadi 13 ga watan Disamba

FIFA Club World Championship

 • 8:00 Club America - Mexico vs Guangzhou Evergrande - China
 • 11:30 TP Mazembe – Jamhuriyar Congo vs Sanfrecce Hiroshima FC - Japan
Hakkin mallakar hoto AP

English Premier League wasannin mako na 16

 • 2:30 Aston Villa vs Arsenal FC
 • 5:00 Liverpool vs West Bromwich Albion FC
 • 5:00 Tottenham Hotspur vs Newcastle United FC
Hakkin mallakar hoto Getty

Spanish League Primera wasannin mako na 15

 • 12:00 Rayo Vallecano vs Malaga CF
 • 4:00 SD Eibar vs Valencia C.F
 • 6:15 Atletico de Madrid vs Athletic de Bilbao
 • 8:30 Villarreal CF vs Real Madrid CF
Hakkin mallakar hoto Reuters

Italian Serie A wasannin mako na 16

 • 3:00 AC Milan vs Hellas Verona FC
 • 3:00 AC Chievo Verona vs Atalanta
 • 3:00 Empoli vs Carpi
 • 6:00 SSC Napoli vs AS Roma
 • 8:45 Juventus FC vs ACF Fiorentina
Hakkin mallakar hoto Getty

German Bundesliga 1st Div. wasannin mako na 16

 • 3:30 FC Augsburg vs Schalke 04
 • 5:30 BV vs Eintracht Frankfurt
Hakkin mallakar hoto Reuters

French League wasannin mako na 18

 • 2:00 AS Monaco FC vs Saint Etienne
 • 5:00 Angers vs FC Girondins de Bordeaux
 • 5:00 Olympique de Marseille vs GFC Ajaccio
 • 9:00 Paris Saint-Germain vs Olympique Lyonnais
Hakkin mallakar hoto AFP

Holland Eredivisie League wasannin mako na 16

 • 12:30 FC Utrecht vs Ajax Amsterdam
 • 2:30 PEC Zwolle vs AZ Alkmaar
 • 2:30 FC Groningen vs Feyenoord Rotterdam
 • 4:45 Heracles Almelo vs Vitesse Arnhem
Hakkin mallakar hoto FC SAKHTAR

Portugal SuperLiga wasannin mako na 13

 • 5:00 CD NACIONAL FUNCHAL vs FC Porto
 • 7:15 Sporting CP vs Moreirense FC
 • 9:30 Tondela vs Sporting Braga

Belgium Jupiler League wasannin mako na19

 • 2:30 Standard de Liege vs Club Brugge KV
 • 6:00 Sint-Truidense VV vs KAA Gent

8:00 RSC Anderlecht vs KV Oostende

Hakkin mallakar hoto Getty

7:05 Manchester City ta ci Swansea 2-1 a gasar Premier wasan mako na 16 da suka kara a filin wasa na Ettihad ranar Asabar. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto Sta Kambou Getty

6:30 Hukumar kwallon kafa ta duniya, Fifa, ta bai wa Saliyo wa'adin dawo da hukumar kwallon kafar kasar da ta rusa. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

3:59 Sunderland vs Watford

Hakkin mallakar hoto Reuters

'Yan wasan Sunderland: 01 Pantilimon24 Yedlin02 Jones22 Coates16 O'Shea03 van Aanholt09 Borini20 Toivonen21 M'Vila41 Watmore26 Fletcher

Masu jiran kar-ta-kwana: 08 Rodwell11 Johnson12 Matthews17 Lens18 Defoe19 Graham25 Mannone

'Yan wasan Watford: 01 Gomes02 Nyom15 Cathcart03 Britos16 Aké29 Capoue23 Watson22 Abdi09 Deeney07 Jurado24 Ighalo

Masu jiran kar-ta-kwana: 10 Oularé14 Paredes17 Guédioura20 Berghuis21 Anya32 Diamanti34 Arlauskis

Alkalin wasa: Graham Scott

3:56 West Ham United vs Stoke City

Hakkin mallakar hoto AFP

'Yan wasan West Ham United: 13 Adrián05 Tomkins21 Ogbonna19 Collins03 Cresswell04 Song10 Zárate16 Noble08 Kouyaté30 Antonio09 Carroll

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Randolph11 E Valencia12 Jenkinson14 Obiang26 Jelavic35 Oxford39 Cullen

'Yan wasan Stoke City: 01 Butland08 Johnson17 Shawcross26 Wollscheid03 Pieters06 Whelan20 Cameron14 Afellay15 Van Ginkel10 Arnautovic27 Krkic

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 Bardsley11 Joselu12 Wilson16 Adam18 Diouf19 Walters29 Haugaard

Alkalin wasa: Andre Marriner

3:53 Crystal Palace vs Southampton

Hakkin mallakar hoto

'Yan wasan Crystal Palace: 13 Hennessey02 Ward06 Dann27 Delaney23 Souaré18 McArthur07 Cabaye42 Puncheon10 Bolasie21 Wickham11 Zaha

Masu jiran kar-ta-kwana: 03 Mariappa09 Campbell12 McCarthy14 Lee Chung-yong22 Mutch29 Chamakh34 Kelly

'Yan wasan Southampton: 25 Gazzaniga02 Soares06 Fonte17 van Dijk21 Bertrand12 Wanyama03 Yoshida10 Mané08 Davis14 Romeu07 Long

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Davis04 Clasie11 Tadic15 Martina16 Ward-Prowse19 Pellè20 Juanmi

Alkalin wasa: Mike Dean

Hakkin mallakar hoto Getty

3:49 Manchester City vs Swansea City

'Yan wasan Manchester City: 01 Hart03 Sagna30 Otamendi20 Mangala22 Clichy42 Y Touré25 Fernandinho15 Jesús Navas21 Silva07 Sterling14 Bony

Masu jiran kar-ta-kwana: 11 Kolarov13 Caballero17 De Bruyne18 Delph26 Demichelis27 Roberts72 Iheanacho

'Yan wasan Swansea City: 01 Fabianski22 Rangel33 Fernandez06 Williams03 Taylor07 Britton24 Cork15 Routledge04 Ki Sung-yueng23 Sigurdsson10 Ayew

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 Amat13 Nordfeldt18 Gomis20 Montero21 Grimes26 Naughton58 Barrow

Alkalin wasa: Robert Madley

1:46 African U23 Championship

Wasan neman gurbi na uku

5:00 Senegal vs South Africa

Hakkin mallakar hoto TheNFF twitter

Wasan karshe

8:00 Algeria vs Nigeria

A wasan rukuni na biyu da suka buga tashi wasa suka yi canjaras, kuma Algeria ce ta jagoranci rukunin Nigeria ta yi ta biyu.

kasashe uku ne za su wakilci Afirka a wasan kwallon kafa a wasannin Olympics da Brazil za ta karbi bakunci a shekara mai zuwa.

1:33 Roger Federer da Martina Hingis za su wakilci Switzerland za kuma su yi wasa tare a gasar kwallon tennis a wasannin Olympics da Brazil za ta karbi bakunci a 2016.

Hakkin mallakar hoto Getty

Rabon da Federer, mai shekara 34, ya yi wasa tare da Hingis tun a gasar Hopman Cup da aka yi a Australia a shekarar 2001.

1:25 Norwich City vs Everton

'Yan wasan Norwich City: 13 Rudd03 Wisdom05 Martin06 Bassong23 Olsson28 O'Neil27 Tettey22 Redmond14 Hoolahan12 Brady10 Jerome

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Ruddy07 Grabban08 Howson09 Mbokani Bezua18 Dorrans21 Mulumbu24 R Bennett

'Yan wasan Everton: 24 Howard23 Coleman05 Stones25 Funes Mori03 Baines15 Cleverley18 Barry19 Deulofeu20 Barkley09 Koné10 Lukaku

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Robles04 Gibson11 Mirallas12 Lennon14 Naismith21 Osman32 Galloway

Alkalin wasa: Martin Atkinson

1:17 Yau ce ranar da za a raba jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai da za a yi a shekara mai zuwa a cikin watan Yuni a kasar Faransa.

Za a fara raba jadawalin ne a birnin Paris da kaefe 6:12 daidai da agogon Nigeria da Nijar.

Ga jerin kasashen da suka samu gurbin buga gasar badin:

France, England, Czech Republic, Iceland, Austria, Northern Ireland, Portugal, Spain, Switzerland, Italy, Belgium, Wales, Romania, Albania, Germany, Poland, Russia, Slovakia Croatia, Turkey, Hungary, Republic of Ireland, Sweden, Ukraine.

12:57 Swansea za ta ziyarci Manchester City a Ettihad ba tare da kociyanta Garry Monk, bayan da ya raba gari da kungiyar a ranar Laraba.

Hakkin mallakar hoto AFP

Hakan ya biyo bayan cin wasa daya da ya yi daga 11 a jere da ya buga a gasar Premier. Tuni kuma kungiyar ta nada Alan Curtis a matsayin kociyan rikon kwarya.

Mataimakin kociyan Manchester United, Ryan Giggs yana daga cikin wanda zai iya karbar aikin horas da Swansea City.

Hakkin mallakar hoto AFP

12:50 French League wasannin mako na 18

 • 4:00 Stade de Reims vs OGC Nice
 • 8:00 Lille OSC vs Lorient
 • 8:00 Montpellier HSC vs Guingamp
 • 8:00 Nantes vs Toulouse FC
 • 8:00 ES Troyes AC vs Bastia

Holland Eredivisie League wasannin mako na 16

 • 6:30 ADO Den Haag vs Willem II Tilburg
 • 7:45 SC Cambuur vs NEC Nijmegen
 • 7:45 PSV Eindhoven vs Roda JC Kerkrade
 • 8:45 FC Twente Enschede vs De Graafschap

Portugal SuperLiga wasannin mako na 13

 • 5:15 Rio Ave FC vs FC Arouca
 • 7:00 Pacos De Ferreira vs U. Madeira
 • 7:30 Vitoria Guimaraes vs CS Maritimo
 • 9:45 Vitoria Setubal vs SL Benfica

Belgium Jupiler League wasannin mako na 19

 • 6:00 Royal Charleroi SC vs OH Leuven
 • 8:00 SV Zulte Waregem vs Waasland-Beveren
 • 8:00 KV Mechelen vs KSC Lokeren
 • 8:30 Kortrijk vs Mouscron Peruwelz

Scotland Premier League wasannin mako na 18

 • 1:30 Aberdeen vs Hearts
 • 4:00 Dundee United FC vs Partick Thistle
 • 4:00 Motherwell FC vs Dundee F C
 • 4:00 Hamilton vs Ross County
 • 4:00 Inverness C.T.F.C vs Kilmarnock

12:28 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa.

Hakkin mallakar hoto z

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 16 a karawar da za a yi tsakanin Manchester City da Swansea. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 3:30 agogon Nigeria da Nijer. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta wato a BBC Hausa Facebook da kuma Google +.

Hakkin mallakar hoto Getty

12:18 Spanish League wasannin mako na 15

 • 4:00 FC Barcelona vs Deportivo La Coruna
 • 6:15 Celta de Vigo vs RCD Espanyol
 • 6:15 Levante vs Granada CF
 • 8:30 Sevilla FC vs Sporting Gijon
 • 10:05 Las Palmas vs Real Betis
Hakkin mallakar hoto af

Italian Serie A wasannin mako na 16

 • 3:00 Genoa CFC vs Bologna FC
 • 6:00 U.S. Citta di Palermo vs Frosinone Calcio
 • 6:00 US Sassuolo Calcio vs Torino FC
 • 8:45 Udinese Calcio vs Internazionale
Hakkin mallakar hoto EPA

German Bundesliga wasannin mako na 16

 • 3:30 Bayern Munich vs FC Ingolstadt 04
 • 3:30 VfL Wolfsburg vs Hamburger SV
 • 3:30 TSG Hoffenheim vs Hannover 96
 • 3:30 SV Werder Bremen vs FC Koln
 • 3:30 Darmstadt vs Hertha Berlin
 • 6:30 Bayer 04 Leverkusen vs Borussia Monchengladbach

12:10 English Premier League wasannin mako na 16

 • 1:45 Norwich City vs Everton FC
 • 4:00 Crystal Palace FC vs Southampton FC
 • 4:00 Sunderland vs Watford
 • 4:00 West Ham United vs Stoke City FC
 • 4:00 Manchester City vs Swansea City
 • 6:30 Bournemouth FC vs Manchester United