Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

Hakkin mallakar hoto AP

6:05 Wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 'yan gida wato CHAN

 • 5:30 Congo DR VS Mali

6:03 Wasan neman matsayi na uku na gasar CHAN, ranar Lahadi

 • 2:00 Guinea VS Côte d'Ivoire

5:59 Wasannin cin kofin Faransa na ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 2:00 Lille VS Rennes
 • 5:00 Bordeaux VS Saint-Étienne
 • 9:00 Olympique Mars…VS PSG

5:47 Wasannin gasar Budesliga na Jamus na ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:30 Hamburger SV VS Köln
 • 5:30 Hoffenheim VS Darmstadt 98

5:43 Wasannin gasar La Liga na Spaniya na ranar Lahadi 7 ga Fabrairu 2016.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:00 Levante VS Barcelona
 • 14:00 Real Betis VS Valencia
 • 16:15 Celta de Vigo VS Sevilla
 • 8:30 Granada VS Real Madrid

5:38 Wasannin Serie A, na ranar Lahadi 7 ga Fabrairu 2016

 • 12:30 Hellas Verona VS Internazionale
 • 3:00 Napoli VS Carpi
 • 3:00 Torino VS Chievo
 • 3:00 Frosinone VS Juventus
 • 3:00 Sassuolo VS Palermo
 • 3:00 Milan VS Udinese
 • 6:00 Atalanta VS Empoli
 • 8:45 Roma VS Sampdoria

5:32 Wasannin Premier na ranar Lahadi 7 ga Fabrairu 2016.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 2:30 AFC Bournemouth VS Arsenal
 • 5:00 Chelsea VS Manchester United

3:30 Man City 1-3 Leicester

3:19 Wasu daga cikin ra'ayoyinku da ku ke aiko mana ta shafukanmu na sada zumunta

 • Usman Shitu Mahuta: Hahaha! Ana yi muna jin dadi..!! aikinka na kyu HUTH. 'Yan Man CITY dama mun fada maku.
 • Abdulrashid Jola Musa Gwadabawa: MUNA LEICESTER.
 • Al-Ameen Madridista: fatan nasara ga Leicester City.
 • Muhammad T Adam: Hhh! yaro bai san..... Up Man cee teeeee.
 • Umar Yahaya Dugge: Gabadai gabadai Leicester, ruwa ba tsaran kondo ba ne. Up Leicester!

3:12 Kociyan Liverpool, Jurgen Klopp ba zai ga wasan da kulob din nasa zai buga da Sunderland ba da yammacin Asabar ba.

Kociyan Liverpool Jurgen Klopp ba zai halarci filin wasa na Anfield ba domin kallon buga wasan da kungiyar ta Liverpool za ta da Sunderland a ranar Asabar, sakamakon matsalar cutar tsakuwa da ke shafar hanji wato Appendicitis.Yanzu haka dai sauran manyan jami'an kulob din ne za su sanya ido don ganin wasan ya tafi dai-dai.

Hakkin mallakar hoto AFP

3:04 Manchester City 0- 3 Leicester

2:53 Manchester City 0-2 Leicester

2:22 Mahawarar da kuke tafkawa ta shafukanmu.

 • Usaini Lawan Roni: Ba shakka wasan Manchester City da leicester wasa ne wanda zai ja hankalin ra'ayin magoya bayan kwallon kafa, muna fatan dai Allah ya ba wa mai rabo sa a.
 • Abübakár Sa'ad Ganyé: Haba City Ai kwararrun 'yan wasanku ba za su taba cika mana Ido ba, abun ba a nan yake ba, mun zo gidanku kuma za mu fiku taka rawa.Up Leicester!
 • Mubarak Sani Kankia Katsina: Wasa tsakanin Man City da Leicester ba a san maci tuwo ba sai miya ta kare.
 • Yahaya Magaji Hammado: Fatana a wannan wasa shi ne a lallasa Leicester City ko hakan ya rage tazarar makin da ke tsakaninsu da Arsenal.UP_GUNNERS!
 • Usman Yahaya Mai Chelsea: Hahahaha!!! Fada ba da kai ba dadin kallo. Ina yi wa dan kwallon Leicester City, Vady Fatan Suburbudan Manchester City da ci Uku da banza.

2:08 Leicester ta ci Man City 1 - 0

1:23 Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 24 a karawar da za a yi tsakanin Manchester City da Leicester. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 1:30 na rana agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma Google +.

Hakkin mallakar hoto Getty
Hakkin mallakar hoto EPA

1:04 Wasannin gasar League na Faransa.

 • 2:00 Monaco VS Nice
 • 5:00 Angers VS Olympique Lyonnais
 • 8:00 Lorient VS Montpellier
 • 8:00 Gazélec Ajaccio VS Guingamp
 • 8:00 Bastia VS Troyes
 • 8:00 Caen VS Reims
 • 8:00 Toulouse VS Nantes

12:47 Wasannin Bundesliga na Jamus.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:30 Schalke 04 VS Wolfsburg
 • 3:30 Eintracht Fran… VS Stuttgart
 • 3:30 Hannover 96 VS Mainz 05
 • 3:30 Hertha BSC VS Borussia Dortmund
 • 3:30 Ingolstadt VS Augsburg
 • 5:30 Bayer Leverkusen VS Bayern München

12:31 Wasannin Serie A na Italiya na ranar Asabar.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 6:00 Bologna VS Fiorentina
 • 8:00 Genoa VS Lazio

12:23 Wasannin Championship na Ingila na ranar Asabar.

Hakkin mallakar hoto PA
 • 4:00 Birmingham City VS Sheffield Wedn…
 • 4:00 Bolton Wanderers VS Rotherham United
 • 4:00 Burnley VS Hull City
 • 4:00 Cardiff City VS Milton Keynes Dons
 • 4:00 Charlton Athletic VS Bristol City
 • 4:00 Fulham VS Derby County
 • 4:00 Leeds United VS Nottingham Forest
 • 4:00 Middlesbrough VS Blackburn Rovers
 • 4:00 Preston North End VS Huddersfield Town
 • 4:00 Queens Park Ra… VS Ipswich Town
 • 4:00 Reading VS Wolverhampton …

12:03 Wasannin gasar Premier na ranar Asabar Mako na 24

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 1:45 Manchester City VS Leicester City
 • 4:00 Swansea City VS Crystal Palace
 • 4:00 Stoke City VS Everton
 • 4:00 Aston Villa VS Norwich City
 • 4:00 Liverpool VS Sunderland
 • 4:00 Tottenham Hotspur VS Watford
 • 4:00 Newcastle United VS West Bromwich …
 • 6:30 Southampton VS West Ham United