Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

Hakkin mallakar hoto Reuters

4:23 Norwich City da Manchester City sun tashi wasa canjaras babu ci a gasar Premier wasan mako na 30 da suka kara ranar Lahadi. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto HeartlandFC twitter

4:20 Kungiyar Lobi Stars za ta karbi bakuncin Kano Pillars a gasar Firimiyar Nigeria wasan mako na shida a ranar Lahadi. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto Getty

4:16 Bristol City ta dauki Peter Odemwingie mai taka leda a Stoke City domin ya buga mata wasa aro zuwa karshen kakar bana. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin.

1:25 Norwich City vs Manchester City

'Yan wasan Norwich City

'Yan wasan Man City

1:20 Kociyan Swansea, Francesco Guidolin, ba zai jagoranci kungiyar karawar da za ta yi da Bournemouth ba a gasar Premier wasan mako na 30 a ranar Asabar ba.

Hakkin mallakar hoto Getty

Kocin mai shekara 60 ya yi fama da ciwon kirji kuma a farkon makon nan ne aka sallameshi daga asibiti, kuma likitoci suka umarce shi da ya hutu. Wannan kuma shi ne karo na uku da Guidolin bai samu damar jagorantar Swansea ba a gasar ta Premier.

12:50 Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Usman Yahaya Mai Chelsea: Ai ruwa ba sa'an kwando ba ne Man City za ta lallasa Norwich City da ci biyar da banza. domin alamu sun nuna City ta dawo da togomashinta. daga Usman Bello key Dukku.

Umar Alassan Kamaru: A gaskiya wannan wasa zai matukar daukar hankali, saboda Manchester city ta buga wasanni da dama a ba ya ba tare da nasara ba, dan haka tana son tayi nasara kuma Norwich City ba za ta yarda ba, amma ni dai na bai wa Norwich City nasara ko ayi diro.

Abdulkadri Hussaini Jambil: Fatana Man City ta doke Norwich City don saukar da kungiyar Arsenal a mataki na hudu.

Umar Bello Modibbo Wurobiriji: To 'yan wasan Man City sai ku dage don ku cirewa kanku kitse a wuta. Ammafa wannan wasan sai kunyi da gaske.

12:25 CAF Champions League kungiyoyi 32 da suka rage a gasar

2:00 ZESCO United FC vs Horoya Athlétique Club

2:30 Armee Patriotique Rwandaise FC vs Young Africans

4:00 Recreativo de Libolo vs Al Ahly

5:00 Club Africain vs MO Bejaia

5:00 Al-Ahli Tripoli vs Al-Hilal

6:30 Kaizer Chiefs vs ASEC Mimosas Abidjan

6:30 Stade Malien de Bamako vs Coton Sport FC

7:15 Mamelodi Sundowns vs AC Leopards de Dolisie

8:45 Wydad Athletic Club vs Cnaps Sports

Hakkin mallakar hoto Getty
African Confederation Cup kungiyoyi 32 da suka rage a gasar

2:00 Stade Gabesien - Tunisia vs AS DU Kaloum Star - Guinea

2:00 Harare City - Zimbabwe vs Zanaco - Zambia

2:00 Atheletico Olympic - Burundi vs CF Mounana - Gabon

3:00 G.D. Sagrada Esperança - Angola vs Grupo Desportivo Maputo - Mozambique

3:30 Vita Club De Mokanda - Congo vs Police FC - Rwanda

3:50 Renaissance - Chad vs ES Tunis - Tunisia

4:00 Sports Villa - Uganda vs JKU - Zanzibar

5:00 Africa Sports - Ivory Coast vs Enppi - Egypt

5:00 Bidvest Wits - South Africa vs Azzam United - Tanzania

16:00 Misr Almaqasa - Egypt vs SC Don Bosco - Congo, Congo DR

6:00 MC Oran - Algeria vs SC Gagnoa - Ivory Coast

7:00 Kawkab Athletic Club - Morocco vs Barrack Young Controllers FC - Liberia

12:02 Italian Serie A mako na 29

6:00 Empoli vs Sampdoria

8:45 Internazionale vs Bologna FC

Hakkin mallakar hoto EPA
German Bundesliga Mako na 26

3:30 Borussia Monchengladbach vs Eintracht Frankfurt

3:30 Hannover 96 vs FC Koln

3:30 TSG Hoffenheim vs VfL Wolfsburg

3:30 FC Ingolstadt 04 vs VfB Stuttgart

3:30 Darmstadt vs FC Augsburg

6:30 Bayern Munich vs Werder Bremen

Hakkin mallakar hoto getty
French League mako na 30

5:00 Lorient vs Olympique de Marseille

8:00 Guingamp vs Saint Etienne

8:00 GFC Ajaccio vs Caen

8:00 Montpellier HSC vs OGC Nice

8:00 Bastia vs Lille OSC

8:00 Toulouse FC vs FC Girondins de Bordeaux

11:50 Spanish Laliga mako na 29

Hakkin mallakar hoto AP

4:00 FC Barcelona vs Getafe CF

6:15 Celta de Vigo vs Real Sociedad

8:30 Atletico de Madrid vs Deportivo La Coruna

10:05 Rayo Vallecano vs SD Eibar

11:30 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier mako na 30.

Hakkin mallakar hoto Getty

Wannan makon BBC Hausa zai kawo muku gasar sati na 30 a karawar da za a yi tsakanin Norwich City da Manchester City. Za a fara gabatar da shirin da karfe 1:30 agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalin muhawara da sada zumunta na BBC Hausa Facebook da kuma gugul filas.

11:23 Gasar English Premier League mako na 30

1:45 Norwich City vs Manchester City

4:00 Bournemouth FC vs Swansea City

4:00 Stoke City FC vs Southampton FC