Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

Hakkin mallakar hoto kanopillarsweb

3:42 Wasannin gasar Premier ta Najeriya na Lahadi 10/04/2016

 • 4:00 Ikorodu United vs Sunshine Stars
 • 4:00 El Kanemi Warriors vs Shooting Stars
 • 4:00 Heartland vs Rivers United
 • 4:00 Kano Pillars vs Nasarawa United
 • 4:00 Plateau United vs Giwa
 • 4:00 Warri Wolves vs MFM
 • 4:00 Abia Warriors vs Lobi Stars
 • 4:00 Akwa United vs Niger Tornadoes

3:40 Wasannin gasar La Liga na Lahadi 10/04/2016

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 11:00 Sporting Gijón vs Celta de Vigo
 • 3:00 Valencia vs Sevilla
 • 5:15 Villarreal vs Getafe
 • 7:30 Athletic Club vs Rayo Vallecano

3:38 Wasannin gasar Serie A na Lahadi 10/04/2016

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 11:30 Empoli vs Fiorentina
 • 2:00 Torino vs Atalanta
 • 2:00 Napoli vs Hellas Verona
 • 2:00 Sampdoria vs Udinese
 • 7:45 Palermo vs Lazio

3:35 Wasannin gasar Bundesliga na Lahadi 10/04/2016

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 2:00 Schalke 04 vs Borussia Dortmund
 • 4:30 Köln vs Bayer Leverkusen

3:33 Wasannin gasar Ligue 1 na Faransa 10/04/2016

Hakkin mallakar hoto EPA
 • 1:00 Lille vs Monaco
 • 4:00 Nice vs Rennes
 • 8:00 Olympique Mars vs

3:30 Wasannin Premier Ingila na ranar Lahadi 10/04/2016

Hakkin mallakar hoto AP
 • 1:30 Sunderland vs Leicester City
 • 4:00 Tottenham Hotspur vs Manchester United
 • 4:00 Liverpool vs Stoke City

2:16 Laurent Koscielny ne ya ci wa Arsenal kwallo ta uku

Hakkin mallakar hoto Reuters

2:14 West Ham 3-3 Arsenal

1:59 Andy Caroll ne ya ci wa West Ham kwallo ta uku. kuma daman shi ne ya ci ta daya da ta biyu. Yanzu haka, Andy ya yi abin da ake kira 'hattrick' wato zura kwallaye uku a wasa daya.

Hakkin mallakar hoto Getty

1:55 West Ham 3-2 Arsenal

1:34 Andy Caroll ne ya farkewa West Ham kwallaye biyu, a minti biyar.

Hakkin mallakar hoto Getty

1:32 West Ham 2-2 Arsenal

1:29 West Ham 1-2 Arsenal

1:27 Alex Iwobi ne dai ya haddasa cin kwallon ta biyu, bayan da ya garawa Alexis Sanchez kwallon, shi kuma ya zarga ta a ragar West Ham.

1:23 Alexis Sanchez ne ya jefa kwallo ta biyu a ragar West Ham United, a minti 35 da fara wasa.

Hakkin mallakar hoto Getty

1:20 West Ham 0-2 Arsenal

1:05 Mesut Ozil ne ya zura kwallon a ragar West Ham, a minti na 17 da fara wasa.

Hakkin mallakar hoto Getty

1:03 West Ham 0-1 Arsenal

12:54 Ra'ayoyinku da kuke bayyanawa ta shafukanmu na sada zumunta.

 • Umar Alassan Kamaru: A gaskiya wasan Arsenal da West Ham zai matukar daukar hankali yan kallo, amma ina tunanin Arsenal za ta doke West Ham da ci 2-1.
 • Usman Fari Jebuwa Ward: Gaba dai gaba dai Arsenal, muna fatan za ku lallasa West Ham da ci 3-.Up Wenger..
 • Prince Yau Adamu Bulkachuwa: Hahaha kowa ya sayo kura ya san za ta ci akuya, Arsenal muna so ku nanuwa West Ham irin fikon da kuka nunawa Wetford na ci 4-0.Up Gunners!
 • Zaharaddini Fulasu Rijiyar Lemo: Wasa Tsakanin Arsenal Da West Ham Allah Yaba Mai Rabo Sa'a. Up Liverpool!
 • Mukhtar-junior Giyawa: To West Ham United daman Hausawa nacewa ramau tafi farau zafi, domin yau za mu lalasa ku daci 4-0.Up Giroud!Up Arsenal!

12:45 An take wasa tsakanin Arsenal da West Ham

12:45 Wasan gasar Premier Nageria

 • 4:00 Enugu Rangers vs Ifeanyi Uba

12:44 Wasannin Ligue 1 na Faransa

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 4:00 Guingamp vs PSG
 • 7:00 Angers vs Gazélec Ajaccio
 • 7:00 Saint-Étienne vs Troyes
 • 7:00 Caen vs Lorient
 • 7:00 Reims vs Nantes
 • 7:00 Toulouse vs Bastia

12:42 Wasannin gasar Bundesliga

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 2:30 Hamburger SV vs Darmstadt 98
 • 2:30 Stuttgart vs Bayern München
 • 2:30 Werder Bremen vs Augsburg
 • 2:30 Eintracht Fran…vs Hoffenheim
 • 2:30 Ingolstadt vs Borussia M'gla…
 • 5:30 Wolfsburg vs Mainz 05

12:39 Wasannin gasar Serie A

Hakkin mallakar hoto AP
 • 2:00 Frosinone vs Internazionale
 • 5:00 Chievo vs Carpi
 • 5:00 Sassuolo vs Genoa
 • 7:45 Milan vs Juventus

12:20 Wasannin gasar La Liga

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:00 Real Madrid vs Eibar
 • 5:15 Espanyol vs Atlético Madrid
 • 7:30 Real Sociedad vs Barcelona
 • 9:05 Real Betis vs Levante

12:11 Wasannin gasar Championship

Hakkin mallakar hoto PA
 • 12:30 Burnley vs Leeds United
 • 3:00 Bristol City vs Sheffield Wedn…
 • 3:00 Derby County vs Bolton Wanderers
 • 3:00 Fulham vs Cardiff City
 • 3:00 Huddersfield Town vs Hull City
 • 3:00 Ipswich Town vs Brentford
 • 3:00 Middlesbrough vs Preston North End
 • 3:00 MK Dons vs Rotherham United
 • 3:00 Queens Park Ra…vs Charlton Athletic
 • 3:00 Reading vs Birmingham City
 • 3:00 Wolverhampton …vs Blackburn Rovers

12:02 Wannan mako za mu kawo muku wasan sati na 33 da za a fafata tsakanin West Ham da Arsenal. Za mu fara gabatar da shirin da misalin karfe 12:30 agogon Nigeria da Nijar. Za ku iya bayar da gudun mawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a BBC Hausa Facebook.

Hakkin mallakar hoto AFP

12:00 Wasannin gasar Premier na mako 33

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 12:45 West Ham United VS Arsenal
 • 3:00 Aston Villa VS AFC Bournemouth
 • 3:00 Swansea City VS Chelsea
 • 3:00 Watford VS Everton
 • 3:00 Southampton VS Newcastle United
 • 3:00 Crystal Palace VS Norwich City
 • 5:30 Manchester City VS West Bromwich …