Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta bayanai
Hakkin mallakar hoto PA

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya baki daya.

1:17 Za a yi wa Shagon Mada ajo a ranar Asabar a gidan damben Mamman Bashar da ake kira Danliti a filin wasa na Ado Bayero Square da ke Sabon Gari a Jihar Kano.

Hakkin mallakar hoto bbc

Ana sa ran fitattun 'yan wasan damben gargajiya za su fafata a wasanni da dama.

12:15 Gasar African Confederation Cup

 • 2:00 Young Africans - Tanzania vs G.D. Sagrada Esperan├ža - Angola
 • 5:00 Mamelodi Sundowns - South Africa vs Medeama - Ghana
 • 6:00 MO Bejaia - Algeria vs ES Tunis - Tunisia
 • 6:00 Stade Malien de Bamako - Mali vs Fath Union Sport de Rabat - Morocco
 • 6:00 El Merreikh - Sudan vs Kawkab Athletic Club Marrakech - Morocco

Gasar Jamus Bundesliga mako na 33

Hakkin mallakar hoto
 • 2:30 Hertha Berlin vs Darmstadt
 • 2:30 Eintracht Frankfurt vs BV Borussia Dortmund
 • 2:30 Hamburger SV vs VfL Wolfsburg
 • 2:30 FC Koln vs SV Werder Bremen
 • 2:30 Schalke 04 vs FC Augsburg
 • 2:30 VfB Stuttgart vs FSV Mainz 05
 • 2:30 Borussia Monchengladbach vs Bayer 04 Leverkusen
 • 2:30 Hannover 96 vs TSG Hoffenheim
 • 2:30 FC Ingolstadt 04 vs Bayern Munich

Gasar Portugal SuperLiga mako na 33

 • 4:15 Rio Ave FC vs FC Porto
 • 6:30 Academica De Coimbra vs Sporting Braga
 • 8:45 Sporting CP vs Vitoria Setubal

GasarItalian Serie A mako na 37

 • 5:00 Internazionale Milano vs Empoli
 • 7:45 Bologna FC vs AC Milan

Gasar French League mako na 37

Hakkin mallakar hoto Reuters

 • 8:00 Olympique Lyonnais vs AS Monaco FC
 • 8:00 Montpellier HSC vs Stade Rennes
 • 8:00 Olympique de Marseille vs Stade de Reims
 • 8:00 Nantes vs Caen
 • 8:00 Bastia vs Angers
 • 8:00 OGC Nice vs Saint Etienne
 • 8:00 Toulouse FC vs ES Troyes AC
 • 8:00 Lille OSC vs Guingamp
 • 8:00 FC Girondins de Bordeaux vs Lorient
 • 8:00 GFC Ajaccio vs Paris Saint-Germain

Gasar Belgium Jupiler League neman gurbin shiga Europa League

 • 5:00 Standard de Liege vs Waasland-Beveren
 • 16:00 Mouscron Peruwelz vs KV KORTRIJK
 • 18:30 KSC Lokeren vs KV Mechelen
 • 18:30 Sint-Truidense VV vs Royal Charleroi SC
Hakkin mallakar hoto Getty

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier.

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 37 a karawar da za a yi tsakanin Norwich City da Manchester United. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 12:30 agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma google+.

Hakkin mallakar hoto Getty

12:01 Gasar English Premier League mako na 37

 • 12:45 Norwich City vs Manchester United
 • 3:00 Aston Villa vs Newcastle United FC
 • 3:00 Sunderland vs Chelsea FC
 • 3:00 West Ham United vs Swansea City
 • 3:00 Crystal Palace FC vs Stoke City FC
 • 3:00 Bournemouth FC vs West Bromwich Albion FC
 • 5:30 Leicester City vs Everton FC