Kun san 'yan wasan da za su buga Euro 2016? (II)

Sashen wasanni na BBC ya samu sunayen dukkan 'yan wasan da za su fafata a gasar cin kofin Turai. Ga kashi na biyu na sunayen:

Jamhuriyar Ireland

Image caption Robbie Keane ya wakilici Jamhuriyar Ireland sau 143

Fitaccen dan wasan nan Robbie Keane ya ji rauni a cinyarsa a makon jiya, ko da ya ke ya warware don haka shi ne zai jagoranci kasarsa a gasar ta Euro 2016.

Masu tsaron raga: Darren Randolph (West Ham), Shay Given (Stoke), Keiren Westwood (Sheffield Wednesday)

Masu tsaron gida: Cyrus Christie (Derby), Seamus Coleman (Everton), Ciaran Clark (Aston Villa), Richard Keogh (Derby), Shane Duffy (Blackburn), John O'Shea (Sunderland), Stephen Ward (Burnley)

'Yan wasan tsakiya: James McClean (West Brom), Glenn Whelan (Stoke), James McCarthy (Everton), Jeff Hendrick (Derby), Stephen Quinn (Reading), Wes Hoolahan (Norwich), David Meyler (Hull City), Robbie Brady (Norwich), Aiden McGeady (Everton)

'Yan wasan gaba: Jon Walters (Stoke), Shane Long (Southampton), Robbie Keane (LA Galaxy), Daryl Murphy (Ipswich).

Rasha

Image caption Roman Neustadter ya buga dukkan wasannin da kulob dinsa ya yi a Jamus

Dan wasan baya na Schalke Roman Neustadter ne kadai dan wasan da ke cikin tawagar Rasha a gasar Euro 2016 cikin 'yan wasan da ke murza leda a kasashen waje.

Masu tsaron raga: Igor Akinfeev (CSKA Moscow), Yuri Lodygin (Zenit St Petersburg), Guilherme (Lokomotiv Moscow)

Masu tsaron gida: Aleksei Berezutski (CSKA Moscow), Vasili Berezutski (CSKA Moscow), Sergei Ignashevich (CSKA Moscow), Dmitri Kombarov (Spartak Moscow), Roman Neustadter (Schalke), Georgi Schennikov (CSKA Moscow), Roman Shishkin (Lokomotiv Moscow), Igor Smolnikov (Zenit St Petersburg).

'Yan wasan tsakiya: Igor Denisov (Dynamo Moscow), Dmitri Torbinski (Krasnodar), Aleksandr Golovin (CSKA Moscow), Denis Glushakov (Spartak Moscow), Oleg Ivanov (Terek Grozny), Pavel Mamaev (Krasnodar), Aleksandr Samedov (Lokomotiv Moscow), Oleg Shatov (Zenit St Petersburg), Roman Shirokov (CSKA Moscow).

'Yan wasan gaba: Artem Dzyuba (Zenit St Petersburg), Aleksandr Kokorin (Zenit St Petersburg), Fedor Smolov (krasnodar).

Slovakia

Image caption Martin Skrtel (na tsakiya) ya wakilci Slovakia sau 79

Ana sa ran dan wasan Napoli Marek Hamsik zai taka rawa sosai a tawagar Slovakia, wacce ke rukunin B tare da Ingila da Wales. Dan wasan Liverpool Martin Skrtel ma yana cikin tawagar.

Masu tsaron raga: Matus Kozacik (Viktoria Plzen), Jan Mucha (Slovan Bratislava), Jan Novota (Rapid Vienna).

Masu tsaron gida: Peter Pekarik (Hertha Berlin), Milan Skriniar (Sampdoria), Martin Skrtel (Liverpool), Norbert Gyomber (Roma), Jan Durica (Lokomotiv Moscow), Kornel Salata (Slovan Bratislava), Tomas Hubocan (Dinamo Moscow), Dusan Svento (Cologne).

'Yan wasan tsakiya: Marek Hamsik (Napoli), Juraj Kucka (AC Milan), Miroslav Stoch (Bursaspor), Vladimir Weiss (Al-Gharafa), Robert Mak (PAOK), Patrik Hrosovsky (Viktoria Plzen), Jan Gregus (Jablonec), Viktor Pecovsky (Zilina), Stanislav Sestak (Ferencvaros), Ondrej Duda (Legia Warsaw).

'Yan wasan gaba: Michal Duris (Viktoria Plzen), Adam Nemec (Willem II).

Spaniya

Image caption Bellerin, mai shekara 21, ya ci wasan sa na farko da suka doke Bosnia and Herzegovina ranar 29 ga watan Mayu

A ranar Talata za a kara 'yan wasa hudu cikin tawagar Spaniya, kuma an zabi dan wasan baya na Arsenal Hector Bellerin domin jagorantar kasar wajen kare kambunsu a gasar ta Euro 2016.

Masu tsaron raga: Iker Casillas (Porto), David de Gea (Man United), Sergio Rico (Sevilla)

Masu tsaron gida: Gerard Pique, Jordi Alba, Marc Bartra (duka Barcelona), Cesar Azpilicueta (Chelsea), Mikel San Jose (Athletic Bilbao), Hector Bellerin (Arsenal).

'Yan wasan tsakiya: Bruno (Villarreal), Sergio Busquets, Andres Iniesta (duka Barcelona), Thiago (Bayern Munich), David Silva (Manchester City), Pedro, Cesc Fabregas (duka Chelsea).

'Yan wasan gaba: Aritz Aduriz (Athletic Bilbao), Nolito (Celta Vigo), Alvaro Morata (Juventus).

Sweden

Image caption Zlatan Ibrahimovic bai koma wani kulob ba tun da ya bar PSG a lokacin bazara, sai dai ana rade-radin zai koma Manchester United

Sweden ta sanya 'yan wasa shida daga cikin tawagar da ta lashe kofin Turai na 'yan kasa da shekara 21 a shekarar da ta gabata cikin wadanda za su murza mata leda a Faransa.

Haka kuma ta sanya Zlatan Ibrahimovic cikin tawagar.

Masu tsaron raga: Andreas Isaksson (Kasimpasa), Robin Olsen (Copenhagen), Patrik Carlgren (AIK)

Masu tsaron gida: Ludwig Augustinsson (Copenhagen), Erik Johansson (Copenhagen), Pontus Jansson (Torino), Victor Lindelof (Benfica) Andreas Granqvist (Krasnodar), Mikael Lustig (Celtic), Martin Olsson (Norwich)

'Yan wasan tsakiya: Jimmy Durmaz (Olympiakos), Albin Ekdal (Hamburg), Oscar Hiljemark (Palermo), Sebastian Larsson (Sunderland), Pontus Wernbloom (CSKA Moscow), Erkan Zengin (Trabzonspor), Oscar Lewicki (Malmo), Emil Forsberg (Leipzig), Kim Kallstrom (Grasshoppers)

'Yan wasan gaba: Marcus Berg (Panathinaikos), John Guidetti (Celta Vigo), Zlatan Ibrahimovic (Paris St-Germain), Emir Kujovic (Norrkoping).

Switzerland

Image caption Xhaka, mai shekara 23, ya zama cikakken dan wasan Switzerland a shekara 18

Dan wasan tsakiya da Arsenal ta saya kwanan nan Granit Xhaka na cikin tawagar Switzerland. Sai dai ba a sa tsohon dan wasan Arsenal Philippe Senderos cikin ayarin ba.

Masu tsaron raga: Roman Burki (Borussia Dortmund), Marwin Hitz (Augsburg), Yann Sommer (Monchengladbach)

Masu tsaron gida: Johan Djourou (Hamburg), Nico Elvedi (Monchengladbach), Michael Lang (Basel), Stephan Lichtsteiner (Juventus), Francois Moubandje (Toulouse), Ricardo Rodríguez (Wolfsburg), Fabian Schar (Hoffenheim), Steve von Bergen (Young Boys)

'Yan wasan tsakiya: Valon Behrami (Watford), Blerim Dzemaili (Genoa), Gelson Fernandes (Rennes), Fabian Frei (Mainz), Xherdan Shaqiri (Stoke City), Granit Xhaka (Monchengladbach), Denis Zakaria (Young Boys).

'Yan wasan gaba: Eren Derdiyok (Kasımpasa), Admir Mehmedi (Leverkusen), Breel Embolo (Basel), Haris Seferovic (Frankfurt), Shani Tarashaj (everton).

Turkiyya

Image caption Wasanni tara aka fara da Arda Turan a Barcelona a kakar wasannin ta bana a La liga

Da wasan Barcelona Arda Turan na cikin fitattun 'yan wasan da ke tawagar Turkiyya, cikin su har da dan wasan Nordsjaelland, Emre Mor.

Masu tsaron raga: Volkan Babacan (Medipol Basaksehir), Onur Recep Kivrak (Trabzonspor), Harun Tekin (Bursaspor)

Masu tsaron gida: Gokhan Gonul (Fenerbahce), Ahmet Calik (Genclerbirligi), Sener Ozbayrakli (Fenerbahce), Hakan Balta (Galatasaray), Mehmet Topal (Fenerbahce), Semih Kaya (Galatasaray), Ismail Koybasi (Besiktas), Caner Erkin (Fenerbahce)

'Yan wasan tsakiya: Emre Mor (FC Nordsjaelland), Volkan Sen (Fenerbahce), Hakan Calhanoglu (Leverkusen), Nuri Sahin (Borussia Dortmund), Oguzhan Ozyakup (Besiktas), Ozan Tufan (Fenerbahce), Selcuk Inan (Galatasaray), Arda Turan (Barcelona), Olcay Sahan (Besiktas)

'Yan wasan gaba: Burak Yilmaz (Beijing Guoan), Cenk Tosun (Besiktas), Yunus Malli (FSV Mainz 05).

Ukraine

Image caption Oleksandr Zinchenko ya soma wasa ne a Shakhtar kafin komawa UFA a shekarar da ta wuce

Kocin Ukraine Mykhaylo Fomenko ya sanya sunan Oleksandr Zinchenko a cikin tawagar kasar.

Zinchenko ya zura kwallo a wasan sada zumunta da suka doke Romania da ci 4-3 ranar 29 ga watan Mayu, abin da ya sa ya zama dan wasan Ukraine mafi karancin shekaru da ci wa kasar kwallo, inda yake da shekarar 19 da kwana 165 a duniya, kuma ya doke tarihin da Andriy Shevchenko ya kafa.

Masu tsaron raga: Andriy Pyatov (Shakhtar), Denys Boyko (Besiktas), Mykyta Shevchenko (Shakhtar)

Masu tsaron gida: Yevhen Khacheridi (Dynamo Kiev), Bohdan Butko (Shakhtar), Artem Fedetskyi (Dnipro), Oleksandr Karavaev (Shakhtar), Oleksandr Kucher (Shakhtar), Yaroslav Rakytskiy (Shakhtar), Vyacheslav Shevchuk (Shakhtar).

'Yan wasan tsakiya: Serhiy Rybalka (Dynamo Kiev), Denys Garmash (Dynamo Kiev), Serhiy Sydorchuk (Dynamo Kiev), Andriy Yarmolenko (Dynamo Kiev), Yevhen Konoplyanka (Sevilla), Ruslan Rotan (Dnipro), Taras Stepanenko (Shakhtar), Viktor Kovalenko (Shakhtar), Anatoliy Tumoschuk (Kairat), Oleksandr Zinchenko (UFA)

'Yan wasan gaba: Roman Zozulya (Dnipro), Pylyp Budkivskyi (Shakhtar), Yevhen Seleznyov (shakhtar).

Wales

Image caption Joe Ledley ya wakilic Wales sau 62, tun da ya fara murza mata leda a shekarar 2005

An saya Joe Ledley cikin ayarin Wales sakamakon komawarsa atisaye, kasa da wata daya bayan ya karye a kafa.

Masu tsaron raga: Wayne Hennessey (Crystal Palace), Daniel Ward (Liverpool), Owain Fon Williams (Inverness Caledonian Thistle)

Masu tsaron gida: Ashley Williams (Swansea City), James Chester (West Bromwich Albion), Ben Davies (Tottenham Hotspur), James Collins (West Ham United), Chris Gunter (Reading), Neil Taylor (Swansea City), Jazz Richards (Fulham)

'Yan wasan tsakiya: Joe Ledley (Crystal Palace), Joe Allen (Liverpool), David Vaughan (Nottingham Forest), Jonathan Williams (Crystal Palace), David Edwards (Wolverhampton Wanderers), George Williams (Fulham), Aaron Ramsey (Arsenal), Andy King (Leicester City)

'Yan wasan gaba: Gareth Bale (Real Madrid), David Cotterill (Birmingham City), Hal Robson-Kanu (Reading), Simon Church (MK Dons), Sam Vokes (Burnley).