BBC navigation

Gasar Olympics ta London 2012

An sabunta: 18 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 18:50 GMT

Bayan kammala Gasar Olympics, mun yi waiwaye a kan nasarorin da aka samu da abubuwan ban mamakin da wasannin na makwanni biyu suka koya mana.

An haramta wa wani dan kwallon kafa na Korea ta Kudu karbar lambar yabonsa ta Olympics bayan an ce ya daga sakon siyasa yayin karawarsu da Japan.

A gasar Olympics ta shekarar 2008, 'yan wasa 1,882 sun lashe lambobi 2,058. 'Yan wasan sun kasance masu tsawo da nauyi daban-daban a kuma wasanni daban daban. Gwada kanka da 'yan wasan da suka yi nasara domin ganin inda kuka yi kamanceceniya ko kuka saba.

Duniya baki daya sun juya hankalinsu a ranar Alhamis kan Usain Bolt, sai dai kuma sun ga wani dan wasa wanda ya tabbatar da matsayinsa a cikin tarihin Olympics.

Bayanda aka kammala gasar wasannin Olympics ta London 2012, latsa wannan shafi domin ganin jerin kasashen da suka lashe lambobin yabo a gasar.

Dubbban jama'a ne suke taruwa a dandalin shakatawa na Hyde Park da ke tsakiyar birnin Landan domin kallon wasannin gasar Olympics.

Gasar Olympics ta shekarar 2012

Za a fara gasar Olympics ne a ranar Juma'a 27 ga watan Yuli

Kwanakin da suka rage

-71

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.