Real Madrid ta samu nasara a kan Bayern Munich da ci 2-1 a wasan daf da karshe na farko a Gasar Cin Kofin Zakarun Turai a ranar Laraba.