BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Koken 'yan Kasuwar Maigatari game da rufe iyakar Najeriya da Nijar
Daya daga cikin manyan wuraren da ake jin radadin rufe kan iyakar kasashen, shi ne Kasuwar Maigatari da ke kan iyakar Najeriya, a cikin jihar Jigawa, inda 'yan kasuwa ke cewa hada-hada da ciniki sun yi matukar raguwa.
Yadda matan da suka haihu babu miji ke more rayuwa a China
Yaƙinin da ake da shi cewa, bai kamata yara suna girma ba tsakanin mahaifansu biyu ba ya fara zama tarihi.
Halin da matasa masu son zuwa Turai ke faɗawa a tsibirin Lampedusa
Ƙungiyar agaji ta Red Cross a Italiya ta ƙiyasta cewa mutum 10,000 ne suka isa cibiyar a makon da ya gabata, da yawa daga cikinsu sun isa tsibirin ne cikin ƙananan jiragen ruwa daga Tunisiya.
Matsalar tsaro na ƙara ta'azzara a jihar Sokoto
Sanata mai wakiltar Gabashin Sokoto ya ce "ban san adadin ƙauyukan da 'yan bindiga suka tasa ba a ƙananan hukumomi takwas da ke Gabashin Sokoto inda nake wakilta".
'Yan matan da aka yi wa tsirara da wata fasaha ta intanet
Al’amarin ya shafi ‘yan mata Sfaniya fiye da 20 da ke garin Almendralejo
Yadda za ku raba yaranku da zama masu ɗari-ɗari a cikin mutane
Kunya wata dabi'a ce da ke da alaƙa da halin da ke cikin al'ummarmu ta yanzu kuma tana shafar mutane da yawa a duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Waiwaye: Soke zaɓen gwamnan Kano da mayar da tallafin man fetur
Wannan maƙale ce da ke kawo muku muhimman batutuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da muke bankwana da shi
'Abin da ya sa muka tsani baƙi a ƙasarmu'
Kungiyar ƴan banga a Afirika ta Kudu mai laƙanin Operation Dudula ta yi ƙaurin suna wajen kai samame a wuraren kasuwancin ƴan kasashen waje tare da rufe shagunansu.
An kama wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a Taraba
Gwamman mutanen an kama su ne a wurare daban-daban, wasu ma an kama su ne lokacin da aka je biyansu kuɗaɗen fansa, kamar yadda bayanan 'yan sanda suka tabbatar.
Dillali da mai rajin kare muhalli cikin hotunan Afirka
Wasu zaɓaɓɓun hotunan Afirka da na 'yan nahiyar a wasu sassan duniya
Sace ɗaliban Zamfara abin kunya ne - Amnesty
"Ya kamata gwamnatin Najeriya da dukkanin hukumomin da nauyi ya rataya a wuyansu su tashi tsaye domin kawo ƙarshen wannan ta'asa ta ƴan bindiga."
Amurka za ta bai wa Ukraine makami mai cin dogon zango - Rahotanni
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Ƙarfe nawa ne yanzu a duniyar wata?
Babu wanda zai iya faɗin ko ƙarfe nawa ne yanzu a duniyar wata. Amma kamar yadda ake iya tantance lokaci a duniya, haka ma ana iya tantance lokaci a sararin samaniya.
Amfanin yalo ga lafiyar jikin ɗan'adam
Galibin mutane na cin Yalo ne kawai don nishadi ko kashe yunwa ba tare da fahimtar irin dimbin amfanin da yake da shi a jikinsu ba.
An taɓa hana ni aure saboda ina waƙa - Sammanin Waƙa
Matashin mawaƙin da ke fafutikar ganin masu basirar waƙa irinsa sun ƙirƙiro waƙoƙinsu ba kwaikwayo ba.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Ɗahir Inuwa Ibrahim
Ya fara karatun digirinsa na farko a fannin harkokin kasuwanci a Jami'ar Bayero Kano, sai dai a shekarar karatunsa ta biyu sai ya samu tallafin karatu a Jami'ar Musulunci ta Madina.
Zan yi wa al'ummar Kano adalci - Nasiru Gawuna
A hirarsa da BBC, Gawuna ya ce hukuncin kotun shi ne abin da suka dade suna jira.
Kalli yadda ruwan teku ke fitar da launuka masu ban sha'awa
Mazauna yankin kudancin California a ƙasar Amurka na tururuwa zuwa bakin kogi domin kallon wani ikon Allah, inda ruwa ke fitar da launin shuɗi da daddare sannan ya fitar da launin ja da rana.
Matashiya mai lalurar gani da ke sana'ar girke-girken zamani
Duk da lalurar da take da aka haife ta da ita ta rashin gani, wannan bai hana ta ƙoƙarin cimma burinta ba.
Abin da ya kamata ku sani kan wasan United da Palace a League Cup
Manchester United za ta fara kare kofinta na Carabao Cup ranar Talata, inda za ta karbi bakuncin Crystal Palace a Old Trafford.
Da kyar idan Mbappe zai buga Champions League saboda rauni
Kylian Mbappe ya ji rauni ranar Lahadi a wasan Ligue 1 da Paris St Germain ta yi nasara a kan Marseile.
Ko Barca za ta ci gaba da jan ragamar La Liga bayan wasan Mallorca?
Real Mallorca za ta karbi bakuncin Barcelona a wasan mako na bakwai a gasar La Liga da za su kara ranar Talata.
United na son dauke golan Atletico, Liverpool za ta karbi tayin Alcantara
Irin wainar da ake toyawa a kasuwar musayar 'yan wasan kwallon kafa ta Turai
Atletico ta taka wa Real burki bayan cin wasa biyar a jere a La Liga
Atletico Madrid ta caskara Real Madrid 3-1 a wasan mako na shida a La Liga da suka kara ranar Lahadi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 26 Satumba 2023, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 25 Satumba 2023, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 25 Satumba 2023, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 25 Satumba 2023, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Auta Baita na Kwana Casa'in
An haifi tauraron a garin Zariya da ke jihar Kaduna, ya kuma yi karatun zamani har zuwa matakin babbar difloma
...Daga Bakin Mai Ita tare da Raba-gardama na shirin Labarina
A wannan makon cikin shirin Daga Bakin Mai Ita, mun kawo muku tattaunawa da Adam Garba, wanda aka fi sani da Raba-gardama a cikin fim mai dogon zango na Labarina.
Daga Bakin Mai Ita tare da Hadiza Kabara
Daga Bakin Mai Ita tare da Hadiza Kabara
Daga Bakin Mai Ita tare da Daddy Hikima
A wannan mako muna kawo muku maimaicin kashi na 61, shiri ne da ya tattauna da Adam Abdullahi Adam, wanda ake yi wa laƙabi da Abale.
Daga Bakin Mai Ita tare da darakta Muhammad Bello
Muhammad Bello shi ne daraktan fim ɗin Ka Girmi Sana'a da sauran fina-finai.
Daga Bakin Mai Ita tare da Jagwa na Izzar So
Filin Daga Bakin Mai Ita na wannan makon ya tattauna da tauraron fim Ibrahim Usha, wanda aka sani da sunaye kamar Jagwa da Ɗan-Kwalta.
Shirye-shirye na Musamman
Gane Mini Hanya: Illar sare bishiyoyi
Gane Mini Hanya: Illar sare bishiyoyi
Kimiyya da Fasaha
Masana kimiyya sun ƙirƙiri siffar ɗan tayin mutum babu maniyya ba ƙwai
Jami'an kimiyya a Cibiyar Weizmann sun ce sun ƙirƙiro "siffar ɗan tayin" nasu, ne daga ƙwayoyin halittun gangar jikin bishiya.
Apple ya bi umarnin sake nau'in caza a sabbin wayoyinsa
A halin yanzu, wayoyin kamfanin suna amfani da caza ta daban, saɓanin na takwarorinsu, ciki har da Samsung.
Hotuna
Kifi da wuta cikin hotunan Afirka
Wasu daga cikin zaɓaɓɓun hotuna daga Afrika na ƴan nahiyar daga wasu sassan duniya
Ɓarnar da girgizar ƙasa ta yi a Morocco cikin hotuna
Mutane da dama har yanzu ba a kai ga gano inda suke ba, amma ana tsammanin ɓurɓushin gine-gine ne suka danne su.
Wanda aka fi karantawa
Domin ma'abota BBC
Africa TV
Original and high-impact BBC investigations from across Africa
A BBC Africa daily round-up of business news, with insight from African entrepreneurs
Pan African BBC discussion TV programme, exploring the life experiences of women in today’s Africa.
Weekly BBC Africa programme on health, food and lifestyle trends