Abubuwan da 'yan majalisun Nigeria za su tattauna

Abubuwan da 'yan majalisun Nigeria za su tattauna

'Yan Majalisun Nigeria za su koma aiki a karon farko bayan hutun wata biyu, inda ake sa ran za su tattauna halin da tattalin arzikin kasar ke ciki.

To ko me za su tattauna akai? Kakikin Majalisar Abdurrazaq Namdas ya yi karin bayani.