An kebe Nigeria daga yarjejeniyar Opec
An kebe Nigeria daga yarjejeniyar Opec
Babban magatakardan kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta Opec, ya shaidawa BBC cewar Nigeria ba za ta rage yawan man da ta ke hakowa ba yanzu saboda wani yanayi na musamman da kasar ta shiga.