Yawaitar mutuwar mata wajen haihuwa
Yawaitar mutuwar mata wajen haihuwa
Wani rahoton hukumomin Majalisar Dinkin Duniya da suka hada da ta kula da yawan jama'a, ya nuna cewa kashi goma cikin dari na matan da ke mutuwa sanadiyar haihuwa a Najeriya ne. Yaya wannan matsala take a yankunanku? Me ke jawo ta? Yaya kuma za a shawo kanta? Batun da muka tattauna akai kenan a filinmu na Ra'ayi Riga.