Hirar BBC ta musamman da Aisha Buhari

Uwargidan Shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta shaida wa BBC cewa gwamnatin mai gidanta ta yi watsi da mutanen da suka taimaka masa ya zama shugaban kasa.