Hirar BBC da Aisha Buhari na tayar da kura

Hirar BBC da Aisha Buhari na tayar da kura

Matar Shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta shaida wa BBC cewa tana ji wa mijinta tsoron kada mutane su yi masa bore saboda ya yi watsi da mafi yawan wadanda suka marrasa baya.