Zaben shugaban ƙasa a Amurka 2016
Babban Labari
Obama zai gana da Trump a fadar White House
Shugaba Barack Obama zai gana da Mista Donald Trump a fadar White House, inda za su tattauna kan batun shirye-shiryen mika mulki
KAI TSAYE Yadda Trump ya lallasa Clinton
Bayanai da martani game da nasarar da Donald Trump ya samu kan abokiyar hamayyarsa Hillary Clinton a zaben shugaban kasar Amurka.
An yi zanga-zangar kyamar Donald Trump
Dubban mutane ne ke yin zanga-zanga a birane da dama na Amurka domin nuna adawarsu da zaben da aka yi wa Donald Trump a matsayin shugaban kasar.
Waye zai zama sabon shugaban Amurka?
Al'ummar Amurka na kada kuri'a domin zaben sabon shugaba bayan yakin neman zabe mafi zafi da aka taba yi a tarihin kasar.
'Yan Nigeria 'na goyon bayan Clinton'
'Yan Nigeria da dama na goyon bayan Hillary clinton, 'yar takarar shugabancin Amurka a karkashin jam'iyyar Democrat domin zamo wa shugabar kasa.
Trump da Clinton sun yi muhawarar karshe
A muhawara ta karshe tsakanin 'yan takarar shugaban kasar Amurka, sun yi amfani da kalamai kausasa dan sukar juna.
Mataimakin Trump ya tsallake rijiya da baya
Mataimakin dan takarar Shugaban kasar Amurka Mike Pence ya tsallake rijiya da baya, bayan da jirgin da yake ciki ya kauce hanayarsa a yayin da yake sauka a New York.
Gaskiyar rashin lafiyar Hillary Clinton
'Yar takarar shugabancin Amurka, a jam'iyyar Democrat, Hillary Cinton na fama da cutar sanyin hakarkari ta Pneumonia.
Abin da suturar Clinton da Trump ke nunawa game da su
A lokacin da ‘yan takaran biyu suka gamu da juna a muhawarar su ta farko, ba abubuwan da suka faɗa ba ne kawai mu ke dubawa, har ma da irin shigar da suka yi – in ji Libby Banks
Trump ya caccaki Michelle Obama
Dan takarar shugaban Amurka na jam'iyyar Republican Donald Trump ya caccaki mai dakin shugaban kasar Michelle Obama, yana mai cewa babu abin da ta iya "sai yi wa abokiyar hammayata yakin neman zabe."
Ba zan kare Trump ba — Paul Ryan
Kakakin Majalisar Wakilan Amurka, Paul Ryan wanda shi ne mutum mafi girma a jam'iyyar Republican, ya ce ba zai kare Donald Trump ba.
Hillary Clinton ta kamu da cuta
'Yar takarar shugabancin Amurka ta jam`iyyar Democrat, Hillary Clinton ta harbu da cutar Pneumonia.
Trump: Manufofin Hillary kan Syria ba ma su kyau ba ne
Dan takarar shugaban Amurka na jam'iyyar Republican Donald Trump, ya ce matakan da abokiyar hamayyarsa ta jam'iyyar Democrat Hillary Clinton ta ce za ta dauka a kasar Syria zai janyo yakin duniya na uku.
Matar Trump ta nema masa afuwa kan kalaman batsa
A fakaice uwargidan dan takarar shugabancin Amurka Donald Trump, ta kare mijin na ta, a kokarin rage sukar lamirinsa da ake yi game da kalaman batsa da ya yi.
Trump ya nemi gafara kan batsa
Dan takarar shugaban kasar Amurka na jam'iyyar Republican Donald Trump ya nemi gafara bayan wani bidiyo da aka fitar ya nuna shi yana cewa ya taba yunkurin sumbatar wata matar aure.
'Clinton idan kin isa ki ajiye makamanki'
Dan takarar shugabancin Amurka na jam'iyyar Republican, Donald Trump, ya zolayi abokiyar hamayyarsa ta Democrat, Hillary Clinton da ta zubar da bindigoginta na kare kai, saboda adawar jam'iyyarsu da mallakar bindigogi
Obama ya bayyana Trump da 'sakarci'
Shugaban Amurka, Barack Obama ya bayyana Donald Trump da mara ilimi saboda ya ce Vladimir Putin ya fi shi da cewa da shugabanci.
'Lafiyar Donald Trump ƙalau'
Likitan dan takarar shugabancin Amurka na jam'iyyar Republican, Donald Trump, ya ce lafiyar Trump din kalau.
Putin ya fi Obama ƙima —Trump
Dan takarar shugabancin Amurka, na jam'iyyar Republican, Donald Trump ya ce Vladimir Putin ya fi Barack Obama kima a idanun 'yan kasarsa.
Bidiyo, Jihohin da aka fi fafatawa a zaben Amurka, Tsawon lokaci 1,00
Jihohin da aka fi fafatawa a zaben Amurka
Bidiyo, Zazzafar muhawarar Clinton da Trump, Tsawon lokaci 1,00
Bidiyon zazzafar muhawara tsakanin Hillary Clinton da Donald Trump kan zargin cin zarafin mata.