Nigeria: Gwamnatin Lagos ta rusa wasu gine-gine
Nigeria: Gwamnatin Lagos ta rusa wasu gine-gine
Gwamnatin jihar Lagos da ke Najeriya ta fara rusa gine-ginen shaguna da gidaje da ke a gefen rukunin gidaje a unguwar Jakande.
Wannan dai bangare ne na kokarin gwamnatin jihar na sake tsarin birnin domin mayar da shi na zamani. Sai dai mutanen da aka rusawa shaguna da gidaje sun yi korafi.
Ga rahoton wakilinmu, Umar Shehu Elleman: