Batun bada ilmi kyauta a Nigeria

Batun bada ilmi kyauta a Nigeria

Masu ruwa da tsaki a harkar ilmi a Nigeria na cigaba da tafka mahawara game da batun bayar da ilmin kyauta a Kasar