Niger: 'Yan bindiga sun kashe sojoji biyar a Nijar
Niger: 'Yan bindiga sun kashe sojoji biyar a Nijar
Akalla sojoji biyar ne aka kashe a yayin da wasu hudu kuma suka bace bayan wani hari da aka kai garin Banibangu da ke jihar Tilabery a Jamhuriyar Nijar.