An zabi Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amurka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Donald Trump shine shugaban Amurka

Yayinda aka zabi Donald Trump a matsayin sabon Shugaban Amurka masharhanta na cigaba da tofa albarkacin bakinsu dangane da yadda huldar Amurkar zata kasance da kasashen Afirka.