'Yan uwan Muhammad Abu Ali sun zargi sojin Nigeria

'Yan uwan marigayi Laftanar Kanar Muhammad Abu Ali sun zargi rundunar sojin Najeriya da rashin ba shi hutu kafin mutuwarsa.