Ra'ayi Riga: Cutar Daji ta mafitsara

Ra'ayi Riga: Cutar Daji ta mafitsara

Wani bincike da aka gudanar a Burtaniya ya nuna cewa mutane akalla dubu goma ne suke mutuwa sakamakon kamuwa da cutar daji ta mafitsara