Yaya Toure
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaya Toure: Ku zabe ni Zakaran kwallon Afirka na BBC na 2016

A wannan shekarar ne Yaya Toure, dan wasan tsakiyar mai shekaru 33, ya ce ya kawo kololuwar rayuwarsa a kwallo, duk da ya ce har yanzu da sauransa, kuma sanya shi da aka yi cikin wadanda za su buga wasannin shekara mai zuwa ya tabbatar da hakan.