Andre Ayew: Ku zabe ni Zakaran kwallon Afirka na BBC na 2016

Ficen da Ayew ya yi a fagen buga kwallo, da kuma jimillar kwallaye 12 da ya ci a wasanni 35 a tsakanin shekarar 2015 da 2016, sun sanya shi yin fice a karshen kakar wasanni, inda ya samu kyautar gwarzon sabbin 'yan wasa a watan Mayu.