Sadio Mane: Ku zabe ni Zakaran kwallon Afirka na BBC na 2016

Dan wasan na gaba dan kasar Senegal ya zamo dan kwallon Afirkan da ya fi kowanne tsada a tarihi lokacin da ya koma Liverpool a kudi fam miliyan 34 a bana.