Riyad Mahrez: Ku zabe ni Zakaran kwallon Afirka na BBC na 2016

Mahrez ya ci kwallo 17 a wasannin tsakanin 2015 da 2016, kuma shi ya lashe kyautar Gwarzon Kwallon Kafar Shekara na kwararru.