Pierre Emerick Aubameyang: Ku zabe ni Zakaran kwallon Afirka na BBC na 2016

Pierre Emerick Aubameyang: Ku zabe ni Zakaran kwallon Afirka na BBC na 2016

Dan wasan gaba gaban kuma dan kasar Gabon Aubameyang, na da fitattun kwallaye 26 da ya sha wa kulob dinsa, Borussia Dortmund a 2016.