Musulmin Rohingya na tserewa daga Burma

Musulmi 'yan kabilar Rohingya marasa rinjaye na tserewa daga Burma saboda kisan da jami'an tsaron kasar ke yi musu.