Halin da tattalin arzikin Ghana ke ciki

A makon gobe ne ‘yan kasar Ghana za su yi zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokoki a yayin da kasar ke fama da matsalolin tabarbarewar tattalin arziki.