Hiyakata: Matsalar fyaɗe a kasar Hausa

Al'umar Hausawa na cikin wadanda suke yawan sakar jikinsu da mutanen da ba 'yan uwansu ba ne na jini, lamarin da a wasu lokutan ke haddasa faruwar wasu abubuwa da suka hada da yi wa 'ya'yansu fyade.