Yadda Victoria ta shiga kunci saboda rashin haihuwa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mijin Victoria ya so 'kashe ta saboda rashin haihuwa'

Matsalar haihuwa babbar matsala ce a duniya domin kaso 10 na mata a Najeriya na fuskantar wannan matsala.

A shirinmu na Mata 100: Muryar Al'ummar Duniya, za ku ji yadda Victoria ta bayar da labarinta kan irin ukubar da ta fuskanta saboda ba ta haihuwa.