Nigeria: Sanatoci ba sa so a yaki cin hanci - Rafsanjani

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
Nigeria: Sanatoci ba sa so a yaki cin hanci - Rafsanjani

Masu fafutukar yaki da cin hanci da rashawa sun yi Allah-wadai da matakin da sanatocin Najeriya suka dauka na kin amincewa da Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar EFCC.

Malam Auwal Musa Rafsanjani na kungiyar sa ido ga cin hanci da rashawa a duniya watau Tranparency International a Najeriya, ya shaida wa Aminu Abdulkadir yadda suke kallon lamarin.

Labarai masu alaka