Riyad Mahrez ya lashe kyautar Gwarzon Kwallon Afirka na BBC na 2016.

Riyad Mahrez ya lashe kyautar Gwarzon Kwallon Afirka na BBC na 2016.

Bayan lashe gasar Primiya ta bana, da kuma kyautar fitaccen dan kwallon kafa na bana, yanzu kuma ya lashe kyautar Gwarzon dan kwallon Afirka na BBC na bana - da wadannan, Riyad Mahrez ba zai taba mantawa da shekarar 2016 ba.