Kun gamsu da yadda aka aiwatar da kasafin kudin 2016?

Kun gamsu da yadda aka aiwatar da kasafin kudin 2016?

Wasu 'yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyi daban-daban kan yadda gwamnatin kasar ta aiwatar da kasafin kudin shekarar 2016 a daidai lokacin da shugaban kasar Muhammadu Buhari ke gabatar da kasafin kudin 2017 ga majalisar dokoki. Ga abin da suka shaida wa abokin aikinmu Nasidi Adamu Yahaya