Ra'ayi Riga: Dokar hana shigo da mota ta kasa a Nigeria

Ra'ayi Riga: Dokar hana shigo da mota ta kasa a Nigeria

Hukumar Kwastam a Nigeria ta ce ta haramta shigo da mota ta iyakokin kasa daga ranar 1 ga watan Janairun badi