Nigeria: Yadda jihar Ebonyi ta yi 'zarra' a noman shinkafa

A daidai lokacin da Najeriya ke fama da tsadar abinci, Abdussalam Ibrahim ya ziyarci jihar Ebonyi, wacce ake ganin ta yi wa saura zarra wurin noman shinkafa domin ganin yadda noman ke gudana.