Noman shinkafa a Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Noman shinkafa a Najeriya

A Najeriya, gwamnatin jihar Ebonyi ta dakatar da sayar da shinkafar kasar-waje barkatai a duk fadin jihar, kuma ta kafa wata hukuma ta musamman da za ta rika sa ido kan hakan.