Noma Nigeria

Manoma a Nigeria na bayyana abubuwa da suka hada da rashin taki da wadataccen iri da tallafi daga gwamnati a matsayin abubuwan da ke ci musu tuwo a kwarya a harkar noma.