Peter Joseph ya kwashe awanni a layin neman kudi daga ATM

Wasu dai na danganta matsalar da rashin tsari irin na bankunan, a inda wasu kuma ke ganin tangardar na'urar ta ATM ce sila