Mutum 20 sun mutu sakamakon annoba a Ivory Coast

Buhari Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Buhari ya ce zai murkushe 'yan Boko Haram

Da alama rayuwa ba ta da dai ga mazauna yankunan da ake yi wa lakabi da Zango a kasar Ghana.

Mafiya yawan mazaunan wadannan yankuna dai baki ne wadanda suka yi hijra daga wasu kasashen kamar Najeriya da Niger, zuwa Ghana, shekaru da dama.

Sai dai kuma sabanin yankunan asalin 'yan kasar na asali, Zanguna a Ghana ba su da cigaban da ake bukata a irin wannan zamani.

Mataimakin shugaban jam'iyyar MPP reshen birnin Accra, Malam Adam Sabo, ya shaida wa wakilinmu, Muhammad Fahd Adam yanayin da ake ciki a Zango a Ghanar.

Labarai masu alaka