Hukumar FIFA ta amince da shirin fadada gasar cin kofin duniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi: Hukumar FIFA ta amince da fadada gasar cin kofin duniya

Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta amince da shirin fadada gasar cin kofin duniya daga kasashe 32 zuwa 48.