Abin da rashin biyayayya ga mahaifa ya janyo min

Wannan labari na "Babban Kuskurena" na daya daga cikin gajerun labaran da suka yi rawar-gani a gasar BBC Hausa ta farko ta rubutun kagaggen labari ta mata zalla, wato Hikayata. Kuma yana batu ne dangane da illar da ke tattare da kin yi wa mahaifa biyayya.