Hikayata 2016: Labarin "Babban Kuskurena"
Hikayata 2016: Labarin "Babban Kuskurena"
A ci gaba da karanto muku gajerun labaran da suka yi rawar-gani a gasar BBC Hausa ta farko ta rubutun kagaggen labari ta mata zalla, wato Hikayata, ga karatun labari "Babban Kuskurena" na Sa'adatu Usman Babba, Kwalejin Aikin Likita ta Atlas, Addis Ababa, Habasha, a cikin 12n da alkalan gasar suka ce sun cancanci yabo.