Zanga-zangar matsin tattalin arziki a Lagos

Duruwan mutane ne suka fito don gudanar da zanga-zangar matsin tattalin arziki a birnin Lagos da ke Najeriya.