Masallacin da BH suka rusa a jami'ar maiduguri
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon masallacin da BH suka rusa a jami'ar Maiduguri

Hankali ya kwanta a jami`ar Maiduguri da ke jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya, inda wani dan kunar bakin-wake ya kai harin kan masallata kwanakin baya. Dalibai da malamai na ci gaba da gudanar da harkokinsu.

Labarai masu alaka