Hikayata 2016: Labarin ‘’Hassana" kan illar hana 'ya mace karatun zamani

Hikayata 2016: Labarin ‘’Hassana" kan illar hana 'ya mace karatun zamani

A ci gaba da karanto muku gajerun labaran da suka yi rawar-gani a gasar BBC Hausa ta farko ta rubutun kagaggen labari ta mata zalla, wato Hikayata, labarin wannan makon shi ne "Hassana" na Aisha M. Yusuf, Cranfield, Bedfordshire, Burtaniya.