Yadda ake safarar jarirai a jihar Filato
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wasu mata na daukar ciki domin su haifi yaran da za a sayar

Matsalar safarar jarirai ta dade tana wanzuwa a kudancin Najeriya, amma a arewacin kasar bakon al'amari ne.